Gobara ta Tashi a Harabar Cibiyar Horar da Lauyoyi ta Najeriya
Gobara ta Tashi a Harabar Cibiyar Horar da Lauyoyi ta Najeriya
An samu tashin gobara a daren ranar Laraba, 16 ga watan Fabrairu, a harabar cibiyar horar da lauyoyi ta Nigerian Law School dake kan titin Ozumba Mbadiwe a Victoria...
Safarar Miyagun Kwayoyi: Abba Kyari na Iya Karasa Rayuwarsa a Kurkuku – Dokar NDLEA
Safarar Miyagun Kwayoyi: Abba Kyari na Iya Karasa Rayuwarsa a Kurkuku - Dokar NDLEA
Dokar hukumar NDLEA tayi tanadi ga duk wanda aka samu da irin laifin da ake zargin Abba Kyari.
Muddin Abba Kyari ya aikata laifin da ake zarginsa...
Kotun Shari’ar Musulunci a Kasar Afghanistan ta sa an Jefe Mace da Namiji Kan...
Kotun Shari'ar Musulunci a Kasar Afghanistan ta sa an Jefe Mace da Namiji Kan Aikata Zina
Wata kotun shari'ar Musulunci da ke zama a arewa maso gabas na Badakhashan a kasar Afghanistan ta sa an jifa kan wasu mace da...
Majalisar Harkokin Musulunci a Jahar Adamawa ta Haramta Dukkanin Bukukuwa da Ake yi Kafin...
Majalisar Harkokin Musulunci a Jahar Adamawa ta Haramta Dukkanin Bukukuwa da Ake yi Kafin da Kuma Bayan ɗaurin Aure
Majalisar harkokin addinin Musulunci a karamar hukumar Mayo Belwa da ke jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya, ta ce ta...
Faɗawa Cikin Rijiya: Mutane 13 Sun Rasa Rayukansu Ana Tsaka da Shagalin Biki a...
Faɗawa Cikin Rijiya: Mutane 13 Sun Rasa Rayukansu Ana Tsaka da Shagalin Biki a Indiya
Akalla mutum 13 ne suka rasa rayukansu bayan sun fada cikin wata rijiya yayin wani biki da ake yi a jihar Utter Pradesh da ke...
Mutane 8 ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Kasuwar Shanu – Gwamnatin Abia
Mutane 8 'Yan Bindiga Suka Kashe a Kasuwar Shanu - Gwamnatin Abia
Mutum aƙalla takwas ne 'yan bindiga suka kashe a kasuwar shanu ta Jihar Abiya da ke kudu maso kudancin Najeriya ranar Talata, kamar yadda gwamnatin jihar ta tabbatar.
Jaridar...
An Samu Matar da ta Warke Daga Cutar Kanjamau a Amurka
An Samu Matar da ta Warke Daga Cutar Kanjamau a Amurka
Gamayyar wasu masana kimiyya sun samar da hanyar magance cutar kanjamau a kasar Amurka a yanzu.
Rahoton da kafafen yada labarai na waje suka fitar ya bayyana cewa, an samu...
Aljeriya Za ta Fara Biyan Matasa Marasa Aikin yi a Fadin Kasar
Aljeriya Za ta Fara Biyan Matasa Marasa Aikin yi a Fadin Kasar
Shugaban Aljeriya ya ce zai ɓullo da tsarin biyan matasan da ba su da aikin yi a ƙasar yayin da take fama da adadin marasa aikin.
Shugaba Abdelmadjid Tebboune...
Mogadishu: Mayaƙan Al-Shabab Sun Kai Hare-Hare Babban Birnin Somalia
Mogadishu: Mayaƙan Al-Shabab Sun Kai Hare-Hare Babban Birnin Somalia
Hukumomi a Somalia sun ce da sanyin safiyar yau Laraba mayakan Al-Shabab sun kai hari wani ofishin 'yan sanda da wurin binciken ababen hawa a Mogadishu babban birnin ƙasar.
Tun tsakar dare...
Ambaliyar Ruwa: Mutane 18 Sun Rasa Rayukansu a Kasar Brazil
Ambaliyar Ruwa: Mutane 18 Sun Rasa Rayukansu a Kasar Brazil
Ambaliyar ruwa da mamakon ruwan sama da ake tafkawa da zabtarewar kasa sun halaka mutum 18 a biranen Rio de Janeiro da Petropolis na kasar Brazil.
Masu aikin ceto sun duƙufa...