Jahohin da Suka fi Yawan Motoci a Najeriya
Jahohin da Suka fi Yawan Motoci a Najeriya
Cikin motoci miliyan 13 da ke hawa a titunan Najeriya, kashi 50 cikin 100 da ke wakiltar miliyan 6.5 ana hawansu ne a jahohin Legas da Kano, jahohi biyu mafiya karfi a...
Kashe ɗalibin Italiya: Ana Shari’ar Jami’an tsaron Masar
Kashe ɗalibin Italiya: Ana Shari'ar Jami'an tsaron Masar
A yau ake ci gaba da shari'ar wasu jami'an tsaron Masar guda hudu, a gaban wata kotu a kasar Italiya.
Ana zargin mutanen da za a yi shari'ar ba tare da su ba,...
Shirinta na nukiliya: Mun Shirya Amfani da Wasu Hanyoyi na Daban na Hukunta Iran...
Shirinta na nukiliya: Mun Shirya Amfani da Wasu Hanyoyi na Daban na Hukunta Iran - Amurka
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce sun shirya amfani da wasu hanyoyi na daban na hukunta Iran matsawar ta ci gaba da...
Mun Shirya wa Zaben Anambra – Janar Usman Alkali Baba
Mun Shirya wa Zaben Anambra - Janar Usman Alkali Baba
Sifeta Janar na Yan sandan Najeriya ya ce rundunarsa ta shirya tsaf don ganin cewa an gudanar da zabe cikin lumana a jahar Anambra da ke Kudancin kasar.
IGP Usman Alkali...
Igboho na Fama da Ciwon Koda a Gidan Yarin Benin – Lauya
Igboho na Fama da Ciwon Koda a Gidan Yarin Benin - Lauya
Lauyan mai fafutukar kafa kasar Yarbawa a Najeriya Sunday Igboho ya ce gwaji ya nuna cewa akwai alamun yana dauke da ciwon koda ko na huhu.
A hira da...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 5 a Zamfara
'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 5 a Zamfara
Rahotanni daga Zamfara na cewa ƴan bindiga sun kashe sojojin Najeriya biyar a kauyen Wanzamai da ke karamar hukumar Tsafe.
Wanzamai na kan iyakar jahar Zamfara da Katsina a yankin Arewa maso...
Alamu na Nuna za a Maida wa INTELS Kwangilar Tsaron Jiragen Ruwa
Alamu na Nuna za a Maida wa INTELS Kwangilar Tsaron Jiragen Ruwa
Bincike ya nuna ana shirin a maida wa INTELS kwangilar tsaron jiragen ruwa.
A 2019 ne NPA ta karbe kwangilar gadin da aka ba kamfanin a tashoshin ruwa Alamu...
Masu Kaiwa ‘Yan Bindiga Bayanai Kan Sarkin Bungudu ke Hana Yunkurin Ceto Shi
Masu Kaiwa 'Yan Bindiga Bayanai Kan Sarkin Bungudu ke Hana Yunkurin Ceto Shi
Masu kaiwa yan bindiga bayanai ke hana ruwa gudu wajen yunkurin ceto mai martaba Sarkin Bungudu, Hassan Attahiru, duk da an biya kudin fansar milyan ashirin.
Yan bindiga...
Mata da ‘Ya’yanta Sun wa Matashi Duka Tare da Kona Shi a Kano
Mata da 'Ya'yanta Sun wa Matashi Duka Tare da Kona Shi a Kano
Rundunar 'yan sanda a jahar Kano ta kama wata mata da 'ya'yanta kan lakaɗawa wani matashi duka tare da kona shi da ruwan zafi.
Mata da yaranata sun...
Shugabannin Fansho na karkatar da kuɗaɗen Jama’a a Najeriya – EFCC
Shugabannin Fansho na karkatar da kuɗaɗen Jama'a a Najeriya - EFCC
Shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa ya ce shugabannin kamfanonin fansho na karkatar da bilyoyin kudaden mutane a Najeriya.
Ya shaida hakan ne a taron kwanaki biyu da ya ke halartar...