Hukuncin da Kotun Jahar Kano ta Yanke wa Mutumin da ya Kashe Matarsa
Hukuncin da Kotun Jahar Kano ta Yanke wa Mutumin da ya Kashe Matarsa
Wata kotu ta yanke wa wani mutumi hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kama shi da laifin hallaka matarsa.
Mutumin mai suna, Aminu Inuwa, ya musanta abinda ake...
Dukan ‘Yarsa : ‘Yan Sanda Sun Kama Mahaifin da ya yi Hayar ‘Yan Daba...
Dukan 'Yarsa : 'Yan Sanda Sun Kama Mahaifin da ya yi Hayar 'Yan Daba Don su Doki Malamin
Rundunar 'yan sanda sun cafke wani mutum bisa laifin kai 'yan daba makarantar 'yarsa don su doki malami.
Rahotanni sun bayyana cewa, malamin...
Bamu da Hannu Cikin Dakatar da Sheikh Ibrahim Khalil – Kungiyar Malamai ta Jahar...
Bamu da Hannu Cikin Dakatar da Sheikh Ibrahim Khalil - Kungiyar Malamai ta Jahar Kano
Wata kungiyar malamai ta jahar Kano ta yi watsi tare da nisanta kanta da dakatar da Sheikh Ibrahim Khalil.
Kamar yadda takardar da ta samu sa...
EFCC ta Gurfanar da Tsohon Shugaban Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke Gusau, Farfesa Magaji...
EFCC ta Gurfanar da Tsohon Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Gusau, Farfesa Magaji Garba
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta gurfanar da tsohon shugaban jami'ar tarayya ta Gusau.
EFCC...
Hukumar Kwastam ta Bayyana Yadda ‘Yan Fasa ƙwaurin shinkafa ke Tallafawa ‘Yan Bindiga a...
Hukumar Kwastam ta Bayyana Yadda 'Yan Fasa ƙwaurin shinkafa ke Tallafawa 'Yan Bindiga a Katsina
Hukumar kwastam (NCS) ta bankaɗo sirrin yadda yan sumoga ke kaiwa yan bindiga man fetur a jahar Katsina.
Shugaban hukumar, Wada Chedi, yace da farko sun...
Kashi 20 Cikin ‘Yan Najeriya ba su da Wayoyin Komai da Ruwanka – UNICEF
Kashi 20 Cikin 'Yan Najeriya ba su da Wayoyin Komai da Ruwanka - UNICEF
Sama da kashi 50 cikin 100 na 'yan Najeriya ba su da damar samun intanet, yayinda kashi 20 ba su da wayoyin komai da ruwanka, wato...
‘Yan Bindiga Sun yi Awan Gaba da ɗalibai 3 a Kaduna
'Yan Bindiga Sun yi Awan Gaba da ɗalibai 3 a Kaduna
Ƴan bindiga sun kai hari wata makarantar Kirista ta ɗariƙar Katolika a jihar Kaduna da ae arewa maso yammacin Najeriya inda suka sace ɗalibai uku tare da ji wa...
An ɗage shari’ar Tsohon Shugaban Burkina Faso, Thomas Sankara
An ɗage shari'ar Tsohon Shugaban Burkina Faso, Thomas Sankara
Kotun soji ta ɗage shari'ar da aka cimma ana dako kan kashe tsohon shugaban da aka hambarar Thomas Sankara.
Bayan daukan lokaci mai tsaho na dambarwa kotun ta ɗage saurar shari'a zuwa...
Dole Duniya ta Taimakawa Afghanistan – MDD
Dole Duniya ta Taimakawa Afghanistan - MDD
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya ce dole ne duniya ta dauki mataki don kaucewa rugujewar Afghanistan ta hanyar shigar da kudi kai tsaye cikin tattalin arzikinta.
Wakilin BBC ya ce...
Mata 6 da Yara 9 Sun Tsere Daga Sansanin Mayakan Boko Haram a Borno
Mata 6 da Yara 9 Sun Tsere Daga Sansanin Mayakan Boko Haram a Borno
Rahotanni daga Najeriya na cewa mata shida da yara 9 sun tsere daga sansanin mayakan Boko Haram da ke jahar Borno a arewa maso gabashin kasar.
Tashar...