Layukan MTN Sun dawo aiki, Bayan Sa’o’i 4 da Daukewa
Layukan MTN Sun dawo aiki, Bayan Sa'o'i 4 da Daukewa
Mutane sun tabbatar da dawowar layukansu bayan awanni hudu sun kasa amfani da su.
Yayinda suka ce sun yi asarar kudade, wasu sun ce sun wahala matuka.
Wasu kuwa sun yi addu'an...
Yan Sanda Sun Kama Mai Shekaru 70 da Mutane 2 Dauke da Makamai
'Yan Sanda Sun Kama Mai Shekaru 70 da Mutane 2 Dauke da Makamai
Rundunar 'yan sandan birnin tarayya ta ce ta cafke wasu mutane uku a karamar hukumar Kuje dauke da makamai.
Daga cikin wadanda aka kama akwai dattijo mai shekaru...
Taliban: Ƙungiyar ta Amince ta yi Aiki da Yarjejeniyar da ta ƙulla da Amurka
Taliban: Ƙungiyar ta Amince ta yi Aiki da Yarjejeniyar da ta ƙulla da Amurka
Ƙungiyar Taliban ta ce ta amince Amurka ta yi aiki da yarjejeniyar zaman lafiyar da suka yi a bara.
Wannan na zuwa ne bayan ganawar gaba da...
‘Ƴan bindiga sun Hallaka Mutum 21 a Sokoto
'Ƴan bindiga sun Hallaka Mutum 21 a Sokoto
Rahotanni Sokoto da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce akalla mutum 21 aka kashe a harin da ƴan bindiga suka kai a yankin Sabon Birni.
Ƴan bindiga sun buɗe wuta ne...
Kama Sojoji 7 Masu Alaƙa da ‘Yan Fashi: Rundunar ‘Yan Sandan Zamfara ta...
Kama Sojoji 7 Masu Alaƙa da 'Yan Fashi: Rundunar 'Yan Sandan Zamfara ta ƙaryata Rahotannin
Rundunar ƴan sandan jahar Zamfara ta ƙaryata rahotannin da ke cewa ta kama wasu jami’an sojoji guda bakwai da ake zargi suna da alaƙa da...
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Bindiga 3 a Jahar Enugu
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Bindiga 3 a Jahar Enugu
Dakarun sojojin Najeriya sun ce sun kashe ƴan bindiga uku a Jahar Enugu da ke kudancin ƙasar.
Wata sanarwa daga kakakin rundunar, Onyema Nwachukwu, ta ce sun kashe ƴan bindigar...
Mutane da Dama Sun Rasa Rayakansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwu a Kongo
Mutane da Dama Sun Rasa Rayakansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwu a Kongo
An tabbatar da mutuwa ko ɓacewar mutum fiye da 100 bayan wani jirgin ruwa ya kife da su a Kogin Kongo, kamar yadda hukumomi a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo...
Mohammed Barau Kontagora: Gwamna Sani Bello ya Mika wa Sabon Sarkin Takardar Kama Aiki
Mohammed Barau Kontagora: Gwamna Sani Bello ya Mika wa Sabon Sarkin Takardar Kama Aiki
Gwamna Abubakar Sani Bello ya mika wa sabon sarkin masarautar Kontagora, Alhaji Mohammed Barau Kontagora takardar kama aiki.
An yi taron mika takardar ne gidan gwamnati da...
Bayan Lamushe Kudin Fansa: ‘Yan Bindiga Sun ki Sako Mutane 20
Bayan Lamushe Kudin Fansa: 'Yan Bindiga Sun ki Sako Mutane 20
Yan bindiga su ka lamushe naira miliyan 2.2 na kudin fansar mutane 20 ba tare da sakin su ba.
Sun tura wasika zuwa ga Hakimin Burkusuuma, Sarkin Rafi su na...
‘Yan Sakai Sun Kashe Mutane 10 da Limamin Masallaci a Jahar Sokoto
'Yan Sakai Sun Kashe Mutane 10 da Limamin Masallaci a Jahar Sokoto
Yan sakai, waɗanda gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya haramta sun kashe wani limami da wasu mutum 10.
Rahotanni sun bayyana cewa an kashe mutanen ne baki ɗayansu a kasuwa,...