Yan Bindiga Sun Sake Sako Dalibai 5 na Makarantar Baptist Bethel
'Yan Bindiga Sun Sake Sako Dalibai 5 na Makarantar Baptist Bethel
'Yan bindiga a jahar Kaduna sun sake sako dalibai biyar na makarantar Baptist Bethel da ke Kaduna.
Rabaren Israel Adelani Akanji, ya tabbatar da sakin daliban 5 da aka yi...
An Kashe Mutane 3, da Kona Gidaje 15 a Jahar Imo
An Kashe Mutane 3, da Kona Gidaje 15 a Jahar Imo
Aƙalla mutum uku suka mutu da kona gidaje 15, ciki harda fadar masarautar Aborshi na al'ummar Izombe da ke karamar hukumar Oguta a jahar Imo da ke kudancin Najeriya.
Shaidu...
Za’a Sake Fasalin Tsarin Biyan Haraji na Kasa da Kasa
Za'a Sake Fasalin Tsarin Biyan Haraji na Kasa da Kasa
An bada sanarwar sa ke fasalin tsarin biyan haraji na kasa da kasa wanda shi ne mafi girma bayan watanni ana tattaunawa tsakanin kasashe 140.
An kamala Tattaunawar da aka yi...
An Harbe Mutane 5 a Wajen ‘Yan Ci-rani a Tripoli
An Harbe Mutane 5 a Wajen 'Yan Ci-rani a Tripoli
Ma’aikatan agaji sun ce akalla mutum biyar aka harbe a wani wuri da ake tsare da 'yan cirani a Tripoli babban birnin kasar Libya.
Hukumar kula da kaura ta duniya wato...
An Sako Chiwetalu Agu
An Sako Chiwetalu Agu
Ƴan fim da dama a Najeriya sun yi Allah-wadai da kama wani fitaccen abokin aikinsu, Chiwetalu Agu, wanda rundunar sojin Najeriya ta kama shi sakamakon saka kaya mai zanne tutar ƴan awaren Biafra.
Sai dai kafar yaɗa...
Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga a Dazukan Sokoto da Katsina
Sojojin Najeriya Sun Hallaka 'Yan Bindiga a Dazukan Sokoto da Katsina
Sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka ɓarayin daji da dama tare da lalata maɓoyarsu a dazukan jahohin Sokoto da Katsina a yankin arewa maso yamma, kamar yadda jaridar intanet...
Shugabannin Addinin Kirista Sun Kai wa Sheikh El-Zakzaky Ziyara
Shugabannin Addinin Kirista Sun Kai wa Sheikh El-Zakzaky Ziyara
Wasu shugabannin addinin Kirista sun kai wa shugaban kungiyar ƴan Shi'a a Najeriya ta Harakar Islamiyya, IMN, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ziyarar goyon baya, sakamakon sakinsa da babbar kotun jahar Kaduna ta...
Ya Kamata Mutane su Saba da Tsadar Kayan Masarufi – Miguel Patricio
Ya Kamata Mutane su Saba da Tsadar Kayan Masarufi - Miguel Patricio
Shugaban daya daga cikin manyan kamfanonin samar da kayan abinci na duniya na Kraft Heinz, ya ce ya kamata mutane su saba da tsadar kayan masarufi.
Miguel Patricio ya...
Shirin Dawo da Rundunar SARS: Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Musanta Rahotan
Shirin Dawo da Rundunar SARS: Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Musanta Rahotan
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta musanta wasu rahotanni da ake yadawa a kafafe daban-daban cewa, shugaban rundunar Usman Alkali Baba ya bayar da umarnin sake kafa rundunar musamman...
Majalisar Dokokin Amurka ta Bai wa Gwamnatin ƙasar Damar ƙara Yawan Bashin da ya...
Majalisar Dokokin Amurka ta Bai wa Gwamnatin ƙasar Damar ƙara Yawan Bashin da ya Kamata ta Ciwo
'Yan majalisar dokokin Amurka ta bai wa gwamnatin kasar dama ta dan lokaci domin ƙara yawan bashin da a ƙa'ida ya kamata ta...