Hanyoyin da Mata Masu Juna biyu ke Iya Yada Cututtuka Zuwa ga Jariransu
Hanyoyin da Mata Masu Juna biyu ke Iya Yada Cututtuka Zuwa ga Jariransu
Wasu hanyoyi uku da mata masu juna biyu ke iya yada wasu cututtuka zuwa ga jariransu su ne, a ciki da lokacin haihuwa da kuma yayin shayarwa,...
Sojoji 7 da ‘Yan Banga 4 Sun Rasa Rayukan su a Harin da ‘Yan...
Sojoji 7 da 'Yan Banga 4 Sun Rasa Rayukan su a Harin da 'Yan ISWAP Suka Kai Yankin Marte-Dikwa Dake Borno
Rahotanni daga jahar Borno a arewa maso gabashin Najeriya na cewa mayakan Iswap sun yi wa sojojin kasar kwantan...
Kyamar Musulmi ta fi Muni Kuma Tana Yaduwa a India – Firaministan Pakistan
Kyamar Musulmi ta fi Muni Kuma Tana Yaduwa a India - Firaministan Pakistan
Firaministan Pakistan Imran Khan ya zargi India a zauren Majalisar Dinkin Duniya da kyamar addinin Islama.
Wadannan Kalaman sun janyo martani mai zafi daga wakilan India.
Imran Khan ya...
Somalia: An Kai Harin Bom Kusa da Fadar Shugaban Kasa a Mogadishu
Somalia: An Kai Harin Bom Kusa da Fadar Shugaban Kasa a Mogadishu
Wata mota makare da bama -bamai ta tashi kusa da fadar shugaban kasa a Mogadishu, babban birnin Somalia.
Kafafen yada labarai na cikin gida sun ce an kai harin...
Corona: Karin Mutanen da Suka Kamu da Cutar a Ranar Juma’a a Najeriya
Corona: Karin Mutanen da Suka Kamu da Cutar a Ranar Juma'a a Najeriya
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya ta ce karin mutum 477 suka kamu da corona a ranar Juma'a a kasar.
A jahar Legas karin mutum 113 suka...
‘Yan Najeriya na Cikin Talauci Saboda ba Kowa ya Mallaki Sama da N500 a...
'Yan Najeriya na Cikin Talauci Saboda ba Kowa ya Mallaki Sama da N500 a Rana ba - Farfesa Segun Ajibola
Wani Farfesan Tattalin arziki ya bayyana matsayar Naira game da karfin darajarta.
A bayaninsa, Yan Najeriya na cikin talauci saboda ba...
Hukumar kwastam ta Kwace Haramtattun Kayayyaki da Darajarsu ta kai N41.4m a Jahar Kano
Hukumar kwastam ta Kwace Haramtattun Kayayyaki da Darajarsu ta kai N41.4m a Jahar Kano
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama buhu 707 na shinkafar waje da aka yi fasakwaurin ta a Jahar Kano.
Ofishin Hukumar reshen Jigawa da Kano ya ce...
Mutane 28 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgi a Gabashin Rasha
Mutane 28 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgi a Gabashin Rasha
Babu wanda ya tsira bayan da wani jirgi da ke dauke da mutane 28 ya yi hadari a gabashin Rasha a ranar Talata, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...
Jami’ar Jahar Ondo ta Sanya Dokar Hana Saka Kayan da Basu Kamata ba a...
Jami'ar Jahar Ondo ta Sanya Dokar Hana Saka Kayan da Basu Kamata ba a Jami'ar
Hukumar gudanarwar jami'ar Adekunle Ajasin ta jahar Ondo, ta sanya dokar hana sanya matsatstsun kayan da basu kamata ba a jami'ar.
An yi tanadin dauar matakin...
Kungiyar NINAS ta Bayyana Cewa Zata Fito Zanga-Zanga a Ranar Juma’a a New York
Kungiyar NINAS ta Bayyana Cewa Zata Fito Zanga-Zanga a Ranar Juma'a a New York
Masu gangami karkashin inuwa wata kungiya, NINAS, sun ce babu gudu babu ja da baya, za su yi gangami a ranar Juma'a a UN.
Gangamin nasu zai...













