Home Taska Page 182

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Jefi Shugaban Faransa, Emmanuel Macron da ɗanyen ƙwai

0
An Jefi Shugaban Faransa, Emmanuel Macron da ɗanyen ƙwai   Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron wanda wani ya wanke da mari kwanaki ya kara ganin wani tozarcin. Yayin da Macron ya kai ziyara wani gidan cin abinci a ranar Litinin sai ya...

Fiye da kashi 42% Cikin 100% na ‘Yan Koriya ta Kudu Masu Shekaru 30...

0
Fiye da kashi 42% Cikin 100% na ‘Yan Koriya ta Kudu Masu Shekaru 30 ba su yi Aure ba   Sabbin alkaluman kidaya sun nuna cewa ana cigaba da samun matukar raguwa a yawan masu yin aure a kasar Koriya da...

Sojojin Chadi na Saida Makamai a Kan $20 Idan Suna Neman Kudi – Awwal...

0
Sojojin Chadi na Saida Makamai a Kan $20 Idan Suna Neman Kudi - Awwal Gambo   Shugaban hafsun sojan ruwa ya zargi sojojin wasu kasashe da saida makamai. Awwal Gambo ya yi wannan bayani a lokacin da ya bayyana a zauren majalisa. Gambo...

Dokokin Kayyade Kayan Aure a Gumel Dake Jahar Jigawa

0
Dokokin Kayyade Kayan Aure a Gumel Dake Jahar Jigawa   An kafa dokokin kayyade kayan aure a wata Masarauta dake jahar Jigawa. Daga cikin dokokin an hana yin 'Gara' kuma lefe kada ya wuce N100,000. Hakazalika an hana yin taro irinsu Kauye Day,...

Sojoji Sun Ragargaji ‘Yan Ta’addan ISWAP da ‘Yan Fashin Daji a Jahar Sokoto

0
Sojoji Sun Ragargaji 'Yan Ta'addan ISWAP da 'Yan Fashin Daji a Jahar Sokoto   Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji tare da wasu cibiyoyin tsaron sun ragargaji 'yan ta'addan ISWAP da 'yan fashin daji. Miyagun sun kai farmaki sansanin sojojin ne yayin da...

‘Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga a Zariya, Sun Kama 5

0
'Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Daƙile Harin 'Yan Bindiga a Zariya, Sun Kama 5   Gwarazan yan sanda sun cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne ɗauke da shanu maƙare da motar Bas a Kaduna. Kakakin yan sandan Kaduna,...

Yi wa Mata Fyade a Tigray: Ministar Mata ta Habasha ta yi Murabus

0
Yi wa Mata Fyade a Tigray: Ministar Mata ta Habasha ta yi Murabus   Ministar mata ta Habasha ta yi murabus tana mai cewa ba ta shirya bata tarihinta ba. Filsan Abdullahi Ahmed ita ce jami’ar gwamnatin kasar ta farko da ta...

Kotu na Tuhumar Jami’an Tsaron Falasdinu 14 Kan Kisan Fitattacen Mai Fafutika, Nizar Banat

0
Kotu na Tuhumar Jami'an Tsaron Falasdinu 14 Kan Kisan Fitattacen Mai Fafutika, Nizar Banat   An gurfanar da wasu jami'an tsaron Falasdinu su 14 gaban kotu dangane da tuhumar da ake yi musu kan kisan wani fitattacen mai fafutika, Nizar Banat. An...

Tushen Matsalar Magudin Jarrabawa a Makarantun Arewacin Najeriya – Farfesa Salisu Shehu

0
Tushen Matsalar Magudin Jarrabawa a Makarantun Arewacin Najeriya - Farfesa Salisu Shehu   Shugaban jami'a a jahar Kano ya bayyana wasu matsalolin da suka jawo yawaitar satar jarrabawa a Arewa. Ya bayyana wasu hanyoyi shida da su ne manyan dalilai da suka...

Dokar ‘Yan IPOB na Hana Fita: An Bankawa Motar Kayan Miya Wuta a Jahar...

0
Dokar 'Yan IPOB na Hana Fita: An Bankawa Motar Kayan Miya Wuta a Jahar Enugu   Har yanzu kungiyar IPOB na hana mutan gari sararawa kowace ranarr Litinin. Yan kungiyar sun kafa dokar hana fita kowace Litinin har sai an sako shugabansu...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta