Home Taska Page 183

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rikici ya Kaure a Jahar Kaduna, Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu

0
Rikici ya Kaure a Jahar Kaduna, Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu   Aƙalla mutum 30 suka mutu sannan an kona gidaje da dama a kauyukan Madamai da Abun na karamar hukumar Kaura da ke jahar Kaduna. Jaridar Daily Trust ta rawaito tsohon...

Google: Kamfanin Fasaha na Bikin Cika Shekaru 23 da Kafuwa

0
Google: Kamfanin Fasaha na Bikin Cika Shekaru 23 da Kafuwa Kamfanin fasaha na Google na bikin cika shekaru 23 da kafuwa a wannan rana ta Litinin. Google na wannan biki ne ta hanyar kirkirar cake din cakuleti a shafinsa wanda ake...

Batun Albashi: Majalisar Dokoki ta Saka Matakan Tsaro Kan Zanga-Zangar Ma’aikatan Majalissar

0
Batun Albashi: Majalisar Dokoki ta Saka Matakan Tsaro Kan Zanga-Zangar Ma'aikatan Majalissar   Ma'aikata a majalisar dokoki sun fusata, sun shirya zanga-zanga don neman hakkinsu na albashi. Majalisar dokoki ta tsaurara tsaro a harabar majalisa bisa tsoron abin da ka iya biyo...

Hukuncin da Kotun Zimbabwe ta Yanke wa Saurayin da ya yi Sanadiyyar Mutuwar Kanwar...

0
Hukuncin da Kotun Zimbabwe ta Yanke wa Saurayin da ya yi Sanadiyyar Mutuwar Kanwar sa   Kotu a Zimbabwe ta yanke wa saurayi mai shekaru 27 daurin shekaru 8 a gidan gyaran hali. Hakan ya biyo bayan dukan kawo-wuka da ya yi...

Ina Rokon Jinkai da Gafara, Ba Zan Sake Aikata Irin Wannan Laifin ba –...

0
Ina Rokon Jinkai da Gafara, Ba Zan Sake Aikata Irin Wannan Laifin ba - Kasungurmin 'Dan Bindiga   Kasungurmin dan bindigan da aka kama ya fallasa sunayen wasu da yake aiki dasu a daji. Ya kuma roki jama'a su yafe masa, inda...

Matsalolin Yankin: Gwamnoni da Sarakunan Arewa Sun Shiga Ganawa a Jahar Kaduna

0
Matsalolin Yankin: Gwamnoni da Sarakunan Arewa Sun Shiga Ganawa a Jahar Kaduna   Gwamnoni da Sarakunan Arewa sun shiga ganawa a Kaduna don tattauna lamarin Arewa. Taron ya samu halartan kusan dukkan masu fada a ji a Arewa. Daga cikin lamuran da za'a...

‘Yan Najeriya 330,000 na Gudun Hijira a Kasashen da ke Makwabta da Najeriya –...

0
'Yan Najeriya 330,000 na Gudun Hijira a Kasashen da ke Makwabta da Najeriya - Sadiya Umar Farouq   Ministar Jin-ƙai da kare Afkuwar Bala'i ta gwamnatin Najeriya Hajiya Sadiya Farouq, ta ce 'yan ƙasar 330,000 na kudun hijira yanzu haka a...

Faɗuwar Darajar Naira: PDP ta caccaki APC

0
Faɗuwar Darajar Naira: PDP ta caccaki APC Jam'iyyar hamayya ta PDP a Najerya ta caccaki APC kan marawa kalaman gwaman Babban bankin kasar wato CBN baya, kan yada darajar naira ke ci gaba da faɗuwa. A wata sanarwa da PDP ta...

Gidauniyar Farfesa Gwarzo: Mata 131 a Garin Gwarzo Sun Amfana da Tallafin Dubu 30

0
Gidauniyar Farfesa Gwarzo: Mata 131 a Garin Gwarzo Sun Amfana da Tallafin Dubu 30   Kimanin Mata 131 a Garin Gwarzo unguwar sabon layin Kara , a jahar Kano suka amfana da tallafin naira dubu 30. Wanda Gidauniyar farfesa Abubakar Adamu Gwarzo...

‘Yan Boko Haram Sun Fice Daga Sansanin su a Arewa Maso Gabas Don Hada...

0
'Yan Boko Haram Sun Fice Daga Sansanin su a Arewa Maso Gabas Don Hada Karfi da 'Yan Bindiga   Rahotannin tsaro da muke samu daga majiyoyi daban-daban sun bayyana yadda Boko Haram ke horar da 'yan bindiga . A halin da ake...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta