Home Taska Page 192

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mika Shi ga Gwamnatin Najeriya: Nnamdi Kanu ya Maka Gwamnatin Kenya a Kotu

0
Mika Shi ga Gwamnatin Najeriya: Nnamdi Kanu ya Maka Gwamnatin Kenya a Kotu   Nnamdi Kanu ya maka gwamnatin kasar Kenya a kotu bisa laifin mika shi ga gwamnatin Najeriya. Takardar karar ta ce, shi Nnamdi Kanu tuni ya yi watsi da...

Abddulkareem: Waɗanda Suka Kashe ɗan Sanatan Na’Allah, Sun Faɗi Dalilin da Yasa Sukai Kisan

0
Abddulkareem: Waɗanda Suka Kashe ɗan Sanatan Na'Allah, Sun Faɗi Dalilin da Yasa Sukai Kisan   Mutanen da aka cafke da hannu a kisan ɗan sanatan APC, Abdulkareem Na'Allah, sun bayyana abinda suka je yi gidan. Bashir Muhammad, da Nasiru Salisu, sun ce...

Abdulrasheed Bawa: Farfesa Isa Pantami ya Alaƙanta Faɗuwar da Takurawa Kai da Kuma Yawan...

0
Abdulrasheed Bawa: Farfesa Isa Pantami ya Alaƙanta Faɗuwar da Takurawa Kai da Kuma Yawan Aiki   Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Pantami, ya bayyana dalilin da yasa shugaban EFCC ya yanke jiki ya faɗi. Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki...

Shugaban EFCC, Abdulrasheed Bawa ya Yanki Jiki ya Zube a Banquet Hall Villa

0
Shugaban EFCC, Abdulrasheed Bawa ya Yanki  Jiki ya Zube a Banquet Hall Villa   Shugaban Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa ya yanki jiki ya fadi a bikin ranar kasa ta uku a Banquet Hall Villa,...
Fani-Kayode-Pantami

Daƙile ‘Yan Ta’adda: Fani Kayode ya Yabawa Dr. Isah Pantami

0
Daƙile 'Yan Ta'adda: Fani Kayode ya Yabawa Dr. Isah Pantami   Fani Kayode, ya yabawa ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Pantami, bisa matakan da yake ɗauka a arewa. Tsohon ministan jiragen sama ya kuma yabawa shugaba Buhari da kuma gwamnonin...

Duk da an Dakatar da Ibrahim Magu,Yana Karkashin Tsarin Albashin Gwamnatin Tarayya – Muhammad...

0
Duk da an Dakatar da Ibrahim Magu,Yana Karkashin Tsarin Albashin Gwamnatin Tarayya - Muhammad Dingyadi   Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya fallasa bayanan halin da ake ciki game da lamarin Ibrahim Magu. Ministan ya bayyana cewa tsohon mukaddashin shugaban EFCC...

‘Yan Bindiga Sun Sace Matan Aure  2 a Karamar Hukumar Kwali Dake Abuja

0
'Yan Bindiga Sun Sace Matan Aure  2 a Karamar Hukumar Kwali Dake Abuja   'Yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace matan aure biyu a kauyen Piri da ke karamar hukumar Kwali, Abuja. Masu garkuwa da mutanen...

Rigakafin Corona: Dokar Dakatar da Ma’aikatan da Basu da Katin Shaida ta Fara Aiki...

0
Rigakafin Corona: Dokar Dakatar da Ma'aikatan da Basu da Katin Shaida ta Fara Aiki a Jahar Edo   Jami'an lafiya tare da haɗin kan jami'an tsaro sun fara aiwatar da umarnin gwamnan jahar Edo, Godwin Obaseki kan rigakafin corona. Gwamnan ya sanar...

‘Yan Bingida Sun Sako Faston da Suka Sace a Kaduna

0
'Yan Bingida Sun Sako Faston da Suka Sace a Kaduna Kungiyar kiristoci reshen jahar Kaduna a Najeriya ta ce an sako Fada Benson Yakusa sa’o’i bayan sace shi. A farkon makon nan ne, wasu ‘yan bindiga dauke da makamai suka kutsa...

Ana Amfani da Jirage Masu Zaman Kansu Wajen Safarar Zinare ba Bisa ƙa’ida ba...

0
Ana Amfani da Jirage Masu Zaman Kansu Wajen Safarar Zinare ba Bisa ƙa'ida ba a Najeriya - Dakta Uche Ogah   Ministan hakar albarkatun ƙasa, Dakta Uche Ogah, ya bayyana irin ta'adin da ake yi ta hanyar amfani da jirage masu...
- Advertisement -
Latest News
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21