Home Taska Page 199

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Jahar Katsina ta Katse Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Kananan Hukumomi 13 na Jahar

0
Jahar Katsina ta Katse Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Kananan Hukumomi 13 na Jahar   An toshe hanyoyi sadarwa na zamani a kananan hukumomin jahar Katsina akalla 13 a yau Alhamis, 9 ga watan Satumba, 2021. Wannan sabon abu ba zai rasa...

Sojoji Sun Kama Masu Kaiwa Boko Haram Sinadaren Hada Bom a Borno da Yobe

0
Sojoji Sun Kama Masu Kaiwa Boko Haram Sinadaren Hada Bom a Borno da Yobe   Dakarun Sojojin Najeriya sun samu nasarar damke masu kaiwa Boko Haram sinadaren hada Bom. Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun damke dan Boko Haram da aka dade...

Hukumar NDLEA ta Kama Miyagun Kwayoyi Masu Kimar N6b a Jahar Legas

0
Hukumar NDLEA ta Kama Miyagun Kwayoyi Masu Kimar N6b a Jahar Legas   Shugaban hukumar yaki da safarar miyagun kwayoyi ta NDLEA, Buba Marwa ya bayyana yadda suka kwace miyagun kwayoyi masu kimar naira biliyan 6. A ranar Laraba yayin wani taro,...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya 5 a Jahar Ondo

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya 5 a Jahar Ondo   'Yan bindiga sun kai farmaki kan wata motar haya da ke dauke da fasinjoji 18 a kan babbar hanyar Ido Ani-Ifira, jahar Ondo. Maharan sun yi garkuwa da mutane biyar...

Hana Kiwon Fili a Legas: Kungiyar Miyetti Allah ta Bayyana Cewa Farashin Saniya Zai...

0
Hana Kiwon Fili a Legas: Kungiyar Miyetti Allah ta Bayyana Cewa Farashin Saniya Zai Koma 2m   Kungiyar Miyetti Allah ta makiyaya ta bayyana kokenta kan haramta kiwo a fili a jahar Legas. Miyetti Allah ta ce, idan aka hana kiwo a...

Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Motoci 2 Dauke da Kwalaben Giya 5,760

0
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Motoci 2 Dauke da Kwalaben Giya 5,760   Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta ce ta samu Nasarar kama Motoci biyu ƙirar J5 maƙare da giya. Babban kwamandan Hisbah a Kano Dr Harun Ibn-Sina, cikin...

Indonesia: Mutane 40 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Gobara a Gidan Yari

0
Indonesia: Mutane 40 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Gobara a Gidan Yari   Gobara a wani gidan yari da ke Indonesia ta kashe a kalla mutum 40. Mai magana da yawun gwamnatin kasar ya ce gobarar ta tashi ne a gidan yarin...

Ministan Kula da Ayyukan Agaji na Kasar Rasha ya Rasa Ransa Garin Ceto Mai...

0
Ministan Kula da Ayyukan Agaji na Kasar Rasha ya Rasa Ransa Garin Ceto Mai ɗaukar Hoto   Ministan da ke kula da ayyukan agajin gaggawa na Rasha Yevgeny Zinichev ya mutu yayin wani atasaye da ake yi a yankin Arctic mai...

Gwamnatin Jahar Jigawa ta Saka Dokar Hana Amfani da Babura Daga Karfe 9 na...

0
Gwamnatin Jahar Jigawa ta Saka Dokar Hana Amfani da Babura Daga Karfe 9 na Dare Zuwa 6 na Safe   Jahar Jigawa ta sanya sabuwar doka ta hana hawa babura a fadin jahar domin magance rashin tsaro. Wannan na zuwa ne bayan...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Dan Sanda 1, Sun yi Garkuwa da Mutane 23 a...

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Dan Sanda 1, Sun yi Garkuwa da Mutane 23 a Jahar Kaduna   ‘Yan bindiga sun hallaka sifetan ‘yan sanda sannan sun yi garkuwa da mutane 23 a wani farmaki da suka kai karamar hukumar Chikun. An samu...
- Advertisement -
Latest News
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21