‘Yan Bindiga Sun Saki ‘Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sun Saki 'Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Jahar Katsina
Gwamnatin Katsina ta saki mahaifin shugaban yan bindiga don su saki yayan sakataren jahar.
Yan bindigan sun sace yayan sakataren ne kimanin mako daya da ya gabata.
Gwamnatin jahar ta kafa sabbin...
Jami’ar Jahar Abia ta Rasa Malamanta 3 Lokaci Guda
Jami'ar Jahar Abia ta Rasa Malamanta 3 Lokaci Guda
An shiga yanayin ruɗani da jimami a jami'ar jahar Abia yayin da malaman makarantar uku suka kwanta dama a rana ɗaya.
Rahotanni sun bayyana cewa har yanzun ba'a gano musabbabin mutuwar malaman...
Jigilar Shanun da Ake Sacewa Shi ya Kara Tura Kasar Nan Cikin Matsalar da...
Jigilar Shanun da Ake Sacewa Shi ya Kara Tura Kasar Nan Cikin Matsalar da ta ke Ciki - Sheikh Gumi
Sheikh Ahmad Gumi, ya sake jaddada cewa, ba laifin 'yan bindiga ne yadda suke aikata barna.
Ya ce, mafi yawan shanun...
Matakan Cike Fom ‘Din Nigeria Jubilee Fellows
Matakan Cike Fom 'Din Nigeria Jubilee Fellows
Domin rage zaman banza da kuma samar da ayyukan yi ga matasa, gwamnatin Buhari ta kirkiri shirin samar da aiki.
A halin yanzu, an bude kafar yanar gizo domin fara cike fom na aikin.
Hakazalika,...
Kungiyar Miyetti Allah Zata Horar da Makiyaya Yadda Ake Kiwon Zamani
Kungiyar Miyetti Allah Zata Horar da Makiyaya Yadda Ake Kiwon Zamani
Kungiyar Miyetti Allah ta bayyana yunkurin horar da makiyaya yadda ake kiwon zamani.
Wannan na zuwa ne daga bakin jakadiyar kungiyar, Amina Ajayi wacce ta halarci wani taro.
A cewar Ajayi,...
‘Yan Bindiga Sun Sace Tsohon Direktan NBC, Ahmed Abdulkadir da Yarsa a Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sun Sace Tsohon Direktan NBC, Ahmed Abdulkadir da Yarsa a Jahar Katsina
Masu garkuwa da mutane sun sace tsohon direktan NBC, Ahmed Abdulkadir da yarsa a Katsina.
Hakan na zuwa ne kasa da awa 24 bayan wasu yan bindigan...
Yajin Aiki: Ministan Kwadago ya yi Magana Kan Shirin da Kungiyar ASUU ke yi
Yajin Aiki: Ministan Kwadago ya yi Magana Kan Shirin da Kungiyar ASUU ke yi
Chris Ngige ya yi magana a kan shirin da ASUU ta ke yi na sake yin yajin-aiki.
Ministan yace kungiyar na yawon kiran tafiya yajin-aiki domin tsorata...
‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Banga 2 a Jahar Niger
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Banga 2 a Jahar Niger
'Yan bindigan daji a jahar Niger sun sheke 'yan banga 2 a yayin wata arangama da suka yi.
Mummunan lamarin ya auku ne a yankin Mayaki da ke karamar hukumar Lapai...
Harbe Kanin Sowore: 1 Daga Cikin Mutane 5 da Masu Garkuwa Suka Sace ta...
Harbe Kanin Sowore: 1 Daga Cikin Mutane 5 da Masu Garkuwa Suka Sace ta Bayyana Yadda ta Gudu Daga Wurin su
Reverend Emmanuella Ayanwu mai shekaru 34, daya daga cikin mutane 5 da masu garkuwa da mutane suka sata har...
Matakin Sojoji Kan Masu Aikata Miyagun Laifuka ba Mafita Bane ko Hikima – Sheikh...
Matakin Sojoji Kan Masu Aikata Miyagun Laifuka ba Mafita Bane ko Hikima - Sheikh Gumi
Sheikh Ahmad Gumi ya sake jaddada ra'ayinsa na cewa ya kamata gwamnati ta zauna tattaunawa da 'yan ta'adda.
A cewarsa, yadda sojoji ke ragargazar 'yan bindiga...













