Home Taska Page 206

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rashin Tsaro: Afenifere ta Bayyana Cewa Yarabawa na ta Barin Yankunansu

0
Rashin Tsaro: Afenifere ta Bayyana Cewa Yarabawa na ta Barin Yankunansu   Wani shugaban kungiyar yarabawa, Afenifere ya ce yarabawa suna ta tserewa jamhuriyar Benin da sauran kasashen yamma saboda rashin tsaron Najeriya. Ya bayyana hakan ne a wata takardar taron kungiyar...

Karbar Kudin Fansa: Yan Banga Sun Harbe Mai Garkuwa da Mutane a Jahar Adamawa

0
Karbar Kudin Fansa: Yan Banga Sun Harbe Mai Garkuwa da Mutane a Jahar Adamawa   Rundunar 'yan sandan jahar Adamawa sun sanar da yadda 'yan banga suka bindige mai garkuwa da mutane yayin karbar kudin fansa. Miyagun sun kutsa wani gida a...

‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Bazu Cikin Daji Don Ceto Dalibai 73 Daga ‘Yan...

0
‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Bazu Cikin Daji Don Ceto Dalibai 73 Daga ‘Yan Bindiga   Rundunar ‘yan sandan jahar Zamfara ta ce ta baza jami’anta cikin daji domin ceto daliban makarantar gwamnati ta Kaya ta jeka ka dawo a yankin...

Sauke Ministoci 2: Shugaban ƙasa ya ce Wannan Saukewar Somin Taɓi ne – Garba...

0
Sauke Ministoci 2: Shugaban ƙasa ya ce Wannan Saukewar Somin Taɓi ne - Garba Shehu   Shugaba Muhammadu Buhari ya sauke ministoci biyu na ma'aikatun Noma Sabo Nanono da kuma na Lantarki Sale Mamman. Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa...

Femi Falana ya Bukaci Shugaba Buhari ya yi wa Sojojin da Aka Samu da...

0
Femi Falana ya Bukaci Shugaba Buhari ya yi wa Sojojin da Aka Samu da Laifin Bore Afuwa    Femi Falana, babban lauya mai kare hakkin bil-adama ya bukaci Shugaba Buhari ya yi wa sojojin da aka samu da laifin bore afuwa. Sojojin...

Anyi Asarar Rayukan Mutane 20 da Kuma N5.6m Sakamakon Gobara a Jahar Kano

0
Anyi Asarar Rayukan Mutane 20 da Kuma N5.6m Sakamakon Gobara a Jahar Kano   Hukumar kwana-kwanan jahar Kano ta ce mutane 20 ne suka rasa rayukansu sakamakon gobara a jahar a watan Augusta. A cewar hukumar, an yi asarar dukiyoyi wadanda za...

Mataimakin Shugaban NLC ya yi Alla-wadai da Karin Kudin Wutar Lantarki

0
Mataimakin Shugaban NLC ya yi Alla-wadai da Karin Kudin Wutar Lantarki   Hukumar NERC ta baiwa kamfanonin raba wuta umurnin kara farashin lantarki daga yau. Mataimakin shugaban NLC ya yi Alla-wadai da wannan abu. Wannan kari ya biyo bayan karin farashin iskar gas...

Kungiyar Arewa ta Tsakiya ta Magantu Kan Kisan da Makiyaya ke wa Yankin

0
Kungiyar Arewa ta Tsakiya ta Magantu Kan Kisan da Makiyaya ke wa Yankin   Kungiyoyin matasa a yankin arewa ta tsakiya na Najeriya sun ce ba su da wani zabi illa su fara kare kansu daga yanzu. Yan bindiga sun mamaye yankin...

Corona: Karin Mutane 603 Sun Kamu da Cutar a Najeriya

0
Corona: Karin Mutane 603 Sun Kamu da Cutar a Najeriya   Hukumar daƙile yaɗuwar cutuka ta NCDC a Najeriya ta ce mutum 14 sun rasa rayukansu a ranar Talata sakamakon kamuwa da annobar corona. NCDC ta ce a yanzu adadin mutane da...

Mutane Sama da 9 Sun Rasa Ransu Sandaiyyar Harin ‘Yan Bindiga a Jahar Kogi

0
Mutane Sama da 9 Sun Rasa Ransu Sandaiyyar Harin 'Yan Bindiga a Jahar Kogi   Sama da mutum 9 aka kashe a daren jiya Talata sannan an jikkata da dama a wani harin bindiga da aka kai yankin Bagana da ke...
- Advertisement -
Latest News
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21