‘Yan Bindiga Sun Sako Daliban Makarantar Islamiyyar Tegina
'Yan Bindiga Sun Sako Daliban Makarantar Islamiyyar Tegina
Rahoto daga jahar Neja na bayyana cewa, an sako daliban makarantar Islamiyya da aka sace.
A halin yanzu an ce suna kan hanyarsu da zuwa birnin Minna daga ta hanyar Kagara daga Birnin...
Mutane 7 Sun Mutu Bayan Sun Ci Tsire a Jahar Abia
Mutane 7 Sun Mutu Bayan Sun Ci Tsire a Jahar Abia
Wasu iyalai sun bakunci lahira bayan da suka ci suya da mai gidan ya sayo a kasuwa.
Rahoto daga jahar Abia ya bayyana cewa, akalla mutane bakwai ne suka mutu...
An Kama Mutanen da Sukai Garkuwa da Matar Kwamishina a Jahar Benue
An Kama Mutanen da Sukai Garkuwa da Matar Kwamishina a Jahar Benue
An cafke wasu mutane da suka yi awon gaba da matar kwamishina a jahar Benue, an kuma garkamesu.
An kame su da muggan makamai da sauran kayayyakin aikata laifuka...
Sabuwar Dokar da Kungiyar Taliban ta Fiyar a Kasar Afghanistan
Sabuwar Dokar da Kungiyar Taliban ta Fiyar a Kasar Afghanistan
Kungiyar Taliban a Afghanistan ta bayyana sabuwar doka ga mata da kuma mutanen kasar.
Kungiyar ta ce ta haramta kida, sannan mata ba za su yi tafiya mai nisa sai da...
Ribar da NNPC ta Samu a Karshen Shekarar 2020
Ribar da NNPC ta Samu a Karshen Shekarar 2020
NNPC ta bayyana ribar naira biliyan 287 da ta samu a karshen shekarar 2020, a karo na farko cikin shekaru 44 a tarihin kamfanin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma ministan fetur ya...
Hira da Soja: DSS ta Sammaci ‘Yan Jaridar ChannelsTV
Hira da Soja: DSS ta Sammaci 'Yan Jaridar ChannelsTV
Gwamnati tarayya ta sammaci yan jarida zuwa Abuja.
Wannan ya biyo bayan wasikar tuhumar da hukumar NBC ta aikewa Channels.
Gwamnati na tuhumar ChannelsTV da yunkurin tayar da tarzoma a kasa.
Rahotanni na nuna...
A Cikin Watanni 3 Tattalin Arzikin Najeriya ya Karu da 5.01%
A Cikin Watanni 3 Tattalin Arzikin Najeriya ya Karu da 5.01%
Labari mai dadi dake bayyana shine na habakar tattalin arzikin Najeriya da kashi 5.01 a cikin watanni uku.
Kamar yadda rahoton NBS ya nuna, an samu wannan nasarar ne bayan...
Tegina: Shugaban Makarantar ya Bayyana Halin da Daliban ke Ciki a Hannun ‘Yan Bindiga
Tegina: Shugaban Makarantar ya Bayyana Halin da Daliban ke Ciki a Hannun 'Yan Bindiga
Biyar daga cikin yaran makarantar Islamiyya ta Tegina da ke hannun ‘yan bindiga na cikin mawuyacin hali.
Shugaban makarantar, Abubakar Alhassan, ne ya bayyana cewa yan bindigan...
Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kaduna ta Kwashe Dalibanta Daga Jos
Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kaduna ta Kwashe Dalibanta Daga Jos
Duba da yadda rikici a Jos yake kara ta'azzara, gwamnatin jahar Kaduna ta kwashe dalibai 'yan asalin jahar Kaduna a Filato.
Wannan na zuwa ne bayan barkewar rikici a 'yan...
Sojojin Najeriya Sunyi Artabu da Mayakan Boko Haram a Yobe
Sojojin Najeriya Sunyi Artabu da Mayakan Boko Haram a Yobe
Sojojin Najeriya sun fafata da wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne a Babbangida dake jahar Yobe.
Mazauna garin Babbangida, Hedkwatar karamar hukumar Tarmuwa, sun tsorata da harin, inda suka...













