Home Taska Page 214

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Adadin Gidajen da ‘Yan Bindiga Suka Shiga a Harin NDA

0
Adadin Gidajen da 'Yan Bindiga Suka Shiga a Harin NDA   ‘Yan bindigan da suka shiga barikin Afaka da ke NDA a jahar Kaduna ranar Talata sun afka gidaje 5 wadanda suke kusa da juna ne. Kamar yadda jami’an binciken sirri suka...

Sojojin Najeriya Sun Hada Kai da Kasar Rasha ta Fannin Sojoji da Fasaha

0
Sojojin Najeriya Sun Hada Kai da Kasar Rasha ta Fannin Sojoji da Fasaha   Gwamnatin Najeriya ta sake rattaba hannu da kasar Rasha ta fannin sojoji da fasaha. Wannan na zuwa ne bayan karewar wa'adin yarjejeniyar ta shekaru da suka gabata. Legit ta...

Sabon Hari: An Kama Mutane 10 da Ake Zargi a Jahar Plateau

0
Sabon Hari: An Kama Mutane 10 da Ake Zargi a Jahar Plateau   An kama mutane 10 da ake zargin suna da hannu a sabon harin da aka kai kauyen Yelwa Zangam da ke Jos ta arewa, jahar Filato. Gwamnan jahar, Simon...

Sojoji Sun Kama Wanda Yake Samarwa da Boko Haram Takin Zamani a Yobe

0
Sojoji Sun Kama Wanda Yake Samarwa da Boko Haram Takin Zamani a Yobe   Rundunar sojojin kasa na shashi na biyu na JTF na arewa maso yamma sun damki wani Yusuf Saleh. Ana zarginsa da kai wa ‘yan Boko Haram takin Urea...

Mika Wuya: Mutane 27 Sun Mutu Sakamakon Musayar Wuta Tsakanin ISWAP da Boko Haram

0
Mika Wuya: Mutane 27 Sun Mutu Sakamakon Musayar Wuta Tsakanin ISWAP da Boko Haram   Rikici ya barke tsakanin yan Boko Haram da ISWAP yayinda wasu ke kokarin mika wuya. An kashe akalla mutum 27 a musayar wuta da suka tsakaninsu. Yan Boko...

Ya Kamata ku Dinga Bincikar Hanyoyin Samun Kudaden Abokan Harkokin ku – EFFC ga...

0
Ya Kamata ku Dinga Bincikar Hanyoyin Samun Kudaden Abokan Harkokin ku - EFFC ga Bankuna   EFCC ta umarci bankuna a kan su dinga bincika hanyoyin samun kudaden abokan harkokinsu. Abdulrasheed Bawa, shugaban EFCC ya yi wannan furucin a ranar Talata bayan...

Sabuwar Hanyar da Za’a Kawo Karshen Rashin Tsaro a Zamfara – IGP Usman Baba

0
Sabuwar Hanyar da Za'a Kawo Karshen Rashin Tsaro a Zamfara - IGP Usman Baba   Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman Baba, ya kawo sabuwar hanyar kawo karshen rashin tsaro a jahar Zamfara. Mataimakinsa, AIG Zone 10 na Sokoto, Ali...

Daukar Tubabbun Boko Haram: Rundunar Sojojin Najeriya ta Karyata Jita-Jitar

0
Daukar Tubabbun Boko Haram: Rundunar Sojojin Najeriya ta Karyata Jita-Jitar   Rundunar sojojin Najeriya ta karyata jita-jitar cewa rundunar za ta dauki tubabbun 'yan ta'addan Boko Harm. Wannan na zuwa ne bayan da rundunar ta ce ta gano wani bidiyo dake nuna...

CCECC ta Fadi Lokacin da Zata Gama Titin Jirgin Kasan Kano Zuwa Kaduna

0
CCECC ta Fadi Lokacin da Zata Gama Titin Jirgin Kasan Kano Zuwa Kaduna   China Civil Engineering Construction Corporation suna aikin dogo a Najeriya. Kamfanin sun ce za a gama titin jirgin kasan Kano zuwa Kaduna a watanni 18. Akwai yiwuwar a karkare...

Mutane Sun Cika a Jahar Plateau Domin Halartar Sallar Jana’izar Sama’ila Mai Block

0
Mutane Sun Cika a Jahar Plateau Domin Halartar Sallar Jana'izar Sama'ila Mai Block   Allah ya yiwa Attajiri Alhaji Sama'ila Mai Block rasuwa. Daruruwan mutane sun cika Jos domin halartan Sallar Jana'izar marigayin. Mutane da dama sun fadi shaidun alkhairi kan marigayi bisa...
- Advertisement -
Latest News
Zaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ila