Home Taska Page 221

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Harbe-Harben da Kai a Jahar Cross River

0
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Harbe-Harben da Kai a Jahar Cross River   Harbe-harbe sun tsananta a daren Talata a wasu unguwanni biyu na wurin Yala dake jahar Cross River. Kamar yadda rohotanni suka tabbatar, an ga gawar mutane 5 da...

Hajji 2021: Jahar Kano Zata Mayar wa da Maniyyata Kudadensu

0
Hajji 2021: Jahar Kano Zata Mayar wa da Maniyyata Kudadensu   Jahar Kano ta yi kira ga maniyyata aikin Hajjin 2021 su zo su karbi kudaden da suka biya. Wannan na zuwa ne watanni bayan gudanar da aikin Hajjin ba tare da...

Abduljabbar Kabara: Kotun Shari’ar Musulunci ta Kano ta Dage Sauraron Shari’ar

0
Abduljabbar Kabara: Kotun Shari'ar Musulunci ta Kano ta Dage Sauraron Shari'ar   Kotun shari'ar musulunci dake Kano ta dage sauraron shari'ar Sheikh Abduljabbar Kabara. Alkalin kotun, Ibrahim Sarki Yola, ya bukaci a bashi lokaci ya yi nazari a akan hujjojin da kowane...

Yadda Aka Gano Gawar ‘Dan Sanda, Matarsa da Yaransa 5 a Jahar Osun

0
Yadda Aka Gano Gawar 'Dan Sanda, Matarsa da Yaransa 5 a Jahar Osun   Wani jami'in dan sandan Nigeria da matarsa da yara biyar sun rasu a gidansu a Osun. Mutanen unguwa sun gano hakan ne bayan sun balle kofar gidan da...

Bayan Kwace Mulki a Afghanistan: Sojojin Amurka Sun Gana da Shugabannin Taliban

0
Bayan Kwace Mulki a Afghanistan: Sojojin Amurka Sun Gana da Shugabannin Taliban   A can kasar Afghanistan, sojojin Amurka sun gana da shugabannin Taliban don fayyac wani batu. Batu ne kan yadda kasar Amurka za ta tattara dakarunta da kuma Amurkawan da...

Bayan Fitowarsa Daga Kurkuku: Zakzaky ya Magantu Kan Masu Son Wargaza Kungiyarsa

0
Bayan Fitowarsa Daga Kurkuku: Zakzaky ya Magantu Kan Masu Son Wargaza Kungiyarsa   Shugaban IMN, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya gana da wakilan kungiyarsa da wasu kungiyoyi a Abuja. Karon farko bayan fitowarsa daga kurkuku, Zakzaky yace duk kokarin tarwatsa tafiyar shi'a ba...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 a Harin da Suka Kai Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 a Harin da Suka Kai Jahar Katsina   Miyagun 'yan bindiga sun kai hari Kauyen Tsayau, karamar hukumar Jibiya da daren ranar Litinin. Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun kashe aƙalla mutum 4 tare da jikkata...

Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hukunta Tubabbun ‘Yan Boko Haram

0
Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hukunta Tubabbun 'Yan Boko Haram   Kungiyar Arewa ta ce sama bata yarda a saki yan Boko Haram da suka mika wuya ba. A makon da ya gabata, kimanin yan Boko Haram 1500 sun ajiye makamansu. Gwamnatin...

Mutum 1 ya Rasa Ransa Sanadiyyar Musayar Wuta Tsakanin ‘Yan Bindiga da Sojojin Nijar...

0
Mutum 1 ya Rasa Ransa Sanadiyyar Musayar Wuta Tsakanin 'Yan Bindiga da Sojojin Nijar a Jahar Katsina   Wasu 'yan bindiga da sojojin kasar Nijar suna musayar wuta a bodar Jibiya, jahar Katsina. Rahotanni sun bayyana cewa yan ta'addan ne suka kai...

Mun Yafe wa Dukkan Mutanen da Suka Yake mu – Taliban

0
Mun Yafe wa Dukkan Mutanen da Suka Yake mu - Taliban   Kungiyar Taliban ta bayyana afuwarta ga dukkan wadanda suka yake ta a shekarun baya. Ta ce, ba ta son gaba da kowa a yanzu, kuma ba yake-yake ne ta sanya...
- Advertisement -
Latest News
Zaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ila