Home Taska Page 223

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sheikh Dahiru Bauchi ya Nemi Gwamnati ta Hukunta Wadanda Suke da Hannu a Kisan...

0
Sheikh Dahiru Bauchi ya Nemi Gwamnati ta Hukunta Wadanda Suke da Hannu a Kisan Matafiya a Jos   Dahiru Usman Bauchi yana so a hukunta wadanda suka kashe Bayin Allah a jahar Filato. Shehin malamin ya bukaci a biya iyalan wadanda suka...

Shugaban JIBWIS ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a Jos

0
Shugaban JIBWIS ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a Jos   Sheikh Jingir ya magantu kan yadda aka kashe wasu matafiya musulmai a garin Jos jiya Asabar. Malamin ya bayyana kukansa, tare da kiran mutane a fadin Najeriya da su kwantar da...

Muna Kira ga Hukumomin Tsaro da su Gaggauta Kama Wadanda Suke da Hannu a...

0
Muna Kira ga Hukumomin Tsaro da su Gaggauta Kama Wadanda Suke da Hannu a Kashe Matafiya Musulmai - CAN   Kungiyar kiristoci ta CAN ta bayyana matsayarta game da kashe musulmai da aka yi a garin. Jos Wannan ya biyo bayan sanya...

Mutane 21 Sun Rigamu Gidan Gaskiya Sanadiyyar Rugujewar Gada a Jahar Jigawa

0
Mutane 21 Sun Rigamu Gidan Gaskiya Sanadiyyar Rugujewar Gada a Jahar Jigawa   Akalla mutane 21, ciki har da mutane 11 masu neman aikin soja, an ba da rahoton mutuwarsu a ranar Lahadi yayin da wata gada ta ruguje a Karamar...

Kashe Matafiya Musulmai: Sojojin Najeriya Sun Kama Mutane 20 da Ake Zargi

0
Kashe Matafiya Musulmai: Sojojin Najeriya Sun Kama Mutane 20 da Ake Zargi   Rundunar sojojin Najeriya a jahar Filato sun cafke wasu mutune 20 da ake zargi da kashe matafiya musulmai. Wannan ya zo ne bayan da wasu 'yan ta'adda suka yi...

Miyetti Allah ta yi Allah Wadai da Kashe Musulmai Matafiya 25 a Jos

0
Miyetti Allah ta yi Allah Wadai da Kashe Musulmai Matafiya 25 a Jos   Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah ta yi Allah wadai da kashe musulmai da wasu 'yan ta'addan kiristoci suka yi a Jos. Miyetti Allah ya bayyana hakan a matsayin...

Bayan Kashe Matafiya: Hukumar Gudanar da Jarabawa ta Jami’ar Jos ta Dakatar da Rubuta...

0
Bayan Kashe Matafiya: Hukumar Gudanar da Jarabawa ta Jami'ar Jos ta Dakatar da Rubuta Jarabawar Zangon Karatu na Biyu 2019/2020   Hukumar gudanarwa ta jami’ar Jos ta dakatar da ci gaba da gudanar da jarabawa zangon karatu na na biyu na...

Kungiyar Mai Fafutukar Kare Hakkin Musulmai ta Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai 25 a...

0
Kungiyar Mai Fafutukar Kare Hakkin Musulmai ta Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai 25 a Jos   MURIC ta yi kira ga gwamnati ta kame baki ɗaya kiristocin Irigwe domin suna da hannu a kisan gillan musulmai a Jos. Ƙungiyar mai fafutukar kare...

Rundunar Sojojin Najeriya Sun Bayyana Cewa Sun Ceto ƙarin Mutane 7 Daga Cikin Waɗanda...

0
Rundunar Sojojin Najeriya Sun Bayyana Cewa Sun Ceto ƙarin Mutane 7 Daga Cikin Waɗanda Harin Jos Ya Rutsa da Su   Rundunar sojojin Operation Safe Haven sun sake ceto karin mutum 7 daga cikin waɗanda harin Jos ya rutsa da su. Sojojin...

Najeriya bata Cimma Komai ba a Cikin Shekaru 40 – Muhammadu Sanusi II

0
Najeriya bata Cimma Komai ba a Cikin Shekaru 40 - Muhammadu Sanusi II   Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda Najeriya ta gagara cimma komai cikin shekaru 40. A cewarsa, maganganun da yake a baya, an dauka yana sukar...
- Advertisement -
Latest News
Zaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ila