Hukumar Kwastam ta Rasa Jami’inta Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa
Hukumar Kwastam ta Rasa Jami'inta Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa
Wani jami'in hukumar Kwastam mai suna Aliyu AA ya riga mu gidan gaskiya a Legas.
Mai magana da yawun hukumar Kwastam, Idaho Sulaiman ya bada sanarwar rasuwar.
Sulaiman ya ce Aliyu AA ya...
Ban ga Dalilin da Zai sa Gwamnati ta ki Yin Sulhu da ‘Yan Bindigan...
Ban ga Dalilin da Zai sa Gwamnati ta ki Yin Sulhu da 'Yan Bindigan da Suka Nuna Sha'awar Yin Sulhu ba - Sheikh Gumi
Sheikh Ahmad Gumi ya ce yan bindiga ba za su mika wuya ba sai sun tabbatar...
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 11 a Jahar Abia
Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga 11 a Jahar Abia
Mutune 11 sun mutu sakamakon artabu tsakanin sojoji da yan bindiga a garin Abia.
Yan bindigan ne suka afkawa sojojin a Ariaria a Abia yayin da suka fito sintiri bayan samun rahotannin...
Kasashe Masu Karfin Iko a Duniya Suna Son Tarwatsa Najeriya – Dr Obadiah Mailafia
Kasashe Masu Karfin Iko a Duniya Suna Son Tarwatsa Najeriya - Dr Obadiah Mailafia
Dr Obadiah Mailafia, tsohon mataimakin bankin CBN ya ce gara mulkin Abacha da na Buhari.
Mailafia ya kuma yi ikirarin cewa manyan kasashen duniya da ke son...
Sunayen Mutanen da Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Ebonyi ta Take Nema
Sunayen Mutanen da Rundunar 'Yan Sandan Jahar Ebonyi ta Take Nema
Rundunar 'yan sanda a jahar Ebonyi sun bayyana sunan wasu mutane 18 da suke nema ruwa a jallo.
Yan sandan sun bayyana cewa suna zargin mutanen da hannu a tayar...
Sojojin Najeriya Sun Bankado Wata Haramtacciyar Matatar Man Fetur Dake Aiki a Jahar Abia
Sojojin Najeriya Sun Bankado Wata Haramtacciyar Matatar Man Fetur Dake Aiki a Jahar Abia
Sojojin Najeriya sun bankado wata haramtacciyar matatar man fetur dake aiki a jahar Abia.
Sojojin sun afkawa matatar, yayin da suka lalata ta suka kuma fatattaki ma'aikatanta...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutumin da yake Kaiwa ‘Yan Bindigan Zamfara...
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutumin da yake Kaiwa 'Yan Bindigan Zamfara Babura
An samu gagarumin nasara wajen yaki da yan bindigan da suka addabi Arewacin Najeriya.
Jami'an yan sanda sun damke mutumin da ke kaiwa yan bindigan babura.
An...
An gurfanar da ‘Yan Boko Haram Fiye da 1,000 – Lucky Irabor
An gurfanar da 'Yan Boko Haram Fiye da 1,000 - Lucky Irabor
Rundunar sojojin Nigeria ta ce a kalla yan Boko Haram 500 suna daure a gidan yari
Rundunar ta ce wasu daga cikinsu an yanke musu hukuncin dauri har na...
‘Yan Banga a Jahar Ondo Sun kama Shanu Sama da 300
'Yan Banga a Jahar Ondo Sun kama Shanu Sama da 300
A karo na biyu, 'yan bangan Amotekun sun sake kame wasu shanu da suka haura 300 a Ondo
A baya an kame shanu sama da 100 a kan hanyar Akure...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Wadanda Ake Zargi da Kai wa Gwamnan Jahar Benue...
Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Wadanda Ake Zargi da Kai wa Gwamnan Jahar Benue Hari
Rundunar yan sanda ta kama masunta yan kabilar jukun su uku kan zargin hannu cikin harin da aka kai wa tawagar Gwamna Samuel Ortom na...