Matsalolin da Aka Dauko Daga 2020 Zasu Cigaba da Fama a 2021
Matsalolin da Aka Dauko Daga 2020 Zasu Cigaba da Fama a 2021
A ranar Juma’ar nan aka shiga sabuwar shekara a Najeriya da wasu kasashe.
Akwai matsalolin da aka kinkimo daga 2020 wanda za a cigaba da fama da su.
Wadannan kalubale...
Zamfara: ‘Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi da Yin Tarzoma
Zamfara: 'Yan Sanda Sun Kama Wadanda ake Zargi da Yin Tarzoma
'Yan sanda sun cafke wasu da ake zargi da tada tarzoma a Zamfara a yau Lahadi.
Tarzomar ta kai ga lalata dukiya da ya hada da lalata wani bangare na...
Jahilci da Duhun Kai Sune Manyan Matsalolin da ke Addabar Fulanin Rugga – Dakta...
Jahilci da Duhun Kai Sune Manyan Matsalolin da ke Addabar Fulanin Rugga - Dakta Ahmad Gumi
Babban Malamin addinin Musulunci, Dakta Ahmad Gumi, ya ziyarci wasu rugage masu hatsari a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Sheikh Gumi ya gabatar da lakca...
Kungiyar Masana Ilimin Kimiyya Zasu Shiga Yajin Aiki
Kungiyar Masana Ilimin Kimiyya Zasu Shiga Yajin Aiki
Kungiyar NAAT ta buqaci a fayyace adadin kudade da za a ba wa kungiyar daga kudaden da gwamnati ta saki wa kungiyoyin jami'o'i.
Kungiyar ta nuna rashin amincewarta da yadda ASUU suka shirya...
‘Yan Boko Haram Sun Kashe Mutane da Dama a Kasar Nijar
'Yan Boko Haram Sun Kashe Mutane da Dama a Kasar Nijar
Wasu 'yan bindiga da ake zargin cewa mayakan kungiyar Boko Haram sun tsallaka jamhuriyar Nijar tare da kashe mutane fiye da 70.
An kai harin ne a wasu kauyuka guda...
‘Yan Boko Haram Sunyi Garkuwa da Ma’aikacin Majalisar Dinkin Duniya
'Yan Boko Haram Sunyi Garkuwa da Ma'aikacin Majalisar Dinkin Duniya
Boko Haram sun sace wani Ma'aikacin Majalisar Dinkin Duniya a hanyar Maiduguri a safiyar Asabar.
An kama ma'aikacin ne tare da wasu mutum da aka sake su daga baya.
Majiya ta ruwaito...
Afrika: Kadan daga Cikin Kabilu Masu Al’adu na Ban Mamaki
Afrika: Kadan daga Cikin Kabilu Masu Al'adu na Ban Mamaki
Nahiyar Afrika tana da kabilu masu tarin yawa kuma da al'adu masu bada mamaki.
Wasu daga cikin al'adun sun samu asali ne tun kafin zuwan wayewar yankunan.
Al'adun sun hada da sharo,...
Titin Abuja-Kaduna: Hukumar Mayakan Saman Najeriya ta Gudanar da Atisayen Ceto Mutane
Titin Abuja-Kaduna: Hukumar Mayakan Saman Najeriya ta Gudanar da Atisayen Ceto Mutane
Titin Kaduna zuwa Abuja ta yi kaurin suna da yan fashi da masu garkuwa da mutane.
Lokuta bila adadin, an yi garkuwa da yan Najeriya da dama, ciki har...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Limami da Sarkin Yaki a Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Limami da Sarkin Yaki a Jahar Kaduna
Kungiyoyin yan ta’adda a yankin arewa maso yamma na ci gaba da yin barna a garuruwa.
Musamman jihar Kaduna, na ci gaba da fuskantar hare-haren yan bindiga, garkuwa da mutane...
‘Dan Sandan da Bai Taba Karbar Cin Hanci ba, Zai Ajiye Aiki
'Dan Sandan da Bai Taba Karbar Cin Hanci ba, Zai Ajiye Aiki
Bayan shekaru 30, DSP Francis Erhabor na son fita daga hukumar yan sanda.
Erhabor ya bayyana bacin ransa kan irin cin fuska da rashin adalcin da ake yi masa.
Ya...