Manoman Sokoto Sun Koka da Rashin Tsaro
Manoman Sokoto Sun Koka da Rashin Tsaro
Mazauna Gudu da ke karamar hukumar Tangaza a jihar Sokoto, sun koka a kan rashin tsaro.
Sun ce 'yan bindiga sun addabesu, har ta kai ga basu iya kwana a gidajensu saboda bala'i.
Sun ce...
‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wata Mata da ta Kashe Mijinta
'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wata Mata da ta Kashe Mijinta
'Yan sandan jihar Bayelsa sun kama wata mata, bisa zargin kashe mijinta da tayi.
Duk da dai wasu 'yan bindiga ne suka harbe shi a ranar Juma'a, wuraren layin Old...
Wani Lamari ya Harzuka Wasu Matasa Sun wa Gidan Wani Shugaban Jam’iyyar APC Aika-Aika
Wani Lamari ya Harzuka Wasu Matasa Sun wa Gidan Wani Shugaban Jam'iyyar APC Aika-Aika
Fusatattun matasa sun lalata gida da motar shugaban jam'iyyar APC na jihar Benuwe, Kwamared Abba Yaro.
Matasan sun fusata ne sakamakon mutuwar fuju'a da ɗaya daga cikin...
An Fara Tantance Matasan da Za’a Dauka Aikin ‘Yan Sanda
An Fara Tantance Matasan da Za'a Dauka Aikin 'Yan Sanda
Gwamnatin Kaduna ta sanar da cewa ta fara tantance matasan da za'a dauka 'yan sandan jaha domin tabbatar da tsaro jahar.
Kwamishina kananan hukumomi a Kaduna, Ja'afaru Sani, ya ce tantance...
Kungiyar Hisbah ta Kama Mabarata 178
Kungiyar Hisbah ta Kama Mabarata 178
Gwamnatin jihar Kano ta haramta wa mutane fita kan ttiti suna yawon bara.
Shugaban dakarun Hisbah, Malam Harun Ibn-Sina ya ce ana kama masu laifi.
Anyi ram da wasu dake wannan haramtaccen aiki, kuma ana cigaba...
‘Yan Sanda Sun Kama Wani Mai Wankin Mota
'Yan Sanda Sun Kama Wani Mai Wankin Mota
Idris Ayotunde wani matashi ne da ya kammala karatun HND amma bai samu aiki ba.
Hakan ya sa shi yanke shawarar bude wurin wankin mota a kusa da wata tashar mota da ke...
Yaddda Kungiyar Boko Haram Ke Amfani da Dabaru Daban-Daban
Yaddda Kungiyar Boko Haram Ke Amfani da Dabaru Daban-Daban
Barista Bukarti ya ce 'yan Boko Haram suna amfani da dabaru na musamman.
A cewarsa, bincikensa ya nuna cewa inda Shekau yake, babu intanet.
Kuma yana daukar bidiyon a inda yake, sai ya...
Aisha Yesufu ta Maida wa Shugaba Buhari Martani
Aisha Yesufu ta Maida wa Shugaba Buhari Martani
Aisha Yesufu, 'yar gwagwarmaya kuma jagorar zanga-zangar EndSARS, ta mayar da martani mai yaji ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
A ranar Litinin ne shugaba Buhari ya yi gargadin cewa zai magance duk wani...
Rundunar Sojoji Tayi Nasarar Kashe ‘Yan Ta’adda Tare da Kwace Makamansu
Rundunar Sojoji Tayi Nasarar Kashe 'Yan Ta'adda Tare da Kwace Makamansu
Rundunar sojoji ta Operation Whirl Stroke tana samun nasarar ragargazar 'yan ta'adda.
A ranar Lahadi, 6 ga watan Disamban 2020, sun kashe 'yan ta'adda 3 tare da kwace makamansu.
Hakan ya...
NSCDC Sunyi Nasarar Ceto Wata Mata Daga Hannun ‘Yan Uwanta
NSCDC Sunyi Nasarar Ceto Wata Mata Daga Hannun 'Yan Uwanta
An yi nasarar ceto wata mata wacce ’yan uwanta suka kulle a wani daki tsawon wata biyar.
Matar da aka ceto mai suna Saratu Ayuba tana zaune ne a unguwar Bolari...