Wanda suka Bar Boko Haram su Suka Kashe Kanal D.C Bako – Ali Ndume
Wanda suka Bar Boko Haram su Suka Kashe Kanal D.C Bako - Ali Ndume
Tubabbun 'yan Boko Haram ne suka yi sanadiyyar mutuwar Kanal D.C. Bako, cewar Sanatan jihar Borno, Ali Ndume.
Ndume ya yi wannan furucin ne a ranar Laraba,...
Wasu Bata Gari Sun Kai Hari Ofishin ‘Yan Sanda, An Rasa Mutane 2
Wasu Bata Gari Sun Kai Hari Ofishin 'Yan Sanda, An Rasa Mutane 2
Rundunar yan sanda ta tabbatar da harin da aka kai kan ofishin yan sanda a jihar Edo.
An tattaro cewa an aiwatar da aika-aikan ne a ranar Litinin,...
IGP ya Gurfanar da Wani Tsohon Gwamna a Gaban Kotu
IGP ya Gurfanar da Wani Tsohon Gwamna a Gaban Kotu
IGP Mohammed Adamu ya yi karar wani tsohon mataimakin gwamnan Imo, Ikedioha Ohakim a gaban wata babbar kotun FCT.
An gurfanar da Ohakim a ranar Laraba, 11 ga watan Nuwamba, kan...
An Gurfanar da Wasu ‘Yan Najeriya a Gaban Kotu Akan Zanga-zangar Endsars
An Gurfanar da Wasu 'Yan Najeriya a Gaban Kotu Akan Zanga-zangar Endsars
Wani mai fafutukar kare hakkin dan Adam ya dauki matakin doka a kan wasu yan Najeriya 50.
A karar da ya shigar, mai fafutukar kare hakkin dan adam din...
NDLEA ta cafke Wasu Mutane da Miyagun ƙwayoyi
NDLEA ta cafke Wasu Mutane da Miyagun ƙwayoyi
Hukumar NDLEA ta damke mutane 92 da take zargi da fataucin miyagun kwayoyi a jihar Kano.
NDLEA ta samu wannan gagarumin nasara ne a cikin watan Oktoba.
Shugaban hukumar a Kano, Ibrahim Abdul, ya...
Firam Ministan Bahrain ya Rasu
Firam Ministan Bahrain ya Rasu
Firam Ministan kasar Bahrain, Sheikh Khalifa bin Salman al Khalifa, ya mutu, sanarwa daga fadar mulki.
Sheikh Khalifa bin Salman al Khalifa ya rasu yana mai shekaru 84 a duniya.
Firam Ministan ya mutu neda safiyar nan...
A kori Ma’aikata ‘Yan Faransa – Malaman Addini ga Gwamnatin Kano
A kori Ma'aikata 'Yan Faransa - Malaman Addini ga Gwamnatin Kano
Malaman addinin jihar Kano sun bukaci Gwamna Abdullahi Ganduje ya yi gaggawar dakatar da 'yan kasar Faransa daga yi wa jihar aiki.
Hakan ya biyo bayan sukar musulunci da shugaban...
Mafi Yawancin Jami’an ‘Yan Sanda ba Kasa Suke Tsarewa ba – Tsohon IGP
Mafi Yawancin Jami'an 'Yan Sanda ba Kasa Suke Tsarewa ba - Tsohon IGP
Tsohon Sifeton yan sanda, Solomon Arase, ya fasa kwai.
Ya ce yan sandan Najeriya masu kudi kadai suke tsaro, maimakon daukacin yan Najeriya Tsohon Sifeto Janar na yan...
FG ta yi Magana Akan Wada Aka Yankewa Hukunci a UAE
FG ta yi Magana Akan Wada Aka Yankewa Hukunci a UAE
FG ta magantu a kan ma su daukan nauyin Boko Haram da aka yankewa hukunci a UAE.
Ta ce suna iya daukaka kara zuwa kotun kolin Daular Larabawar idan suka...
ALLAH ya Yiwa Dan Iyan Zazzau Rasuwa
ALLAH ya Yiwa Dan Iyan Zazzau Rasuwa
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!
Kwana daya bayan nadin sabon sarki, Dan iyan Zazzau ya rasu .
Ya rasu bayan rashin lafiyan da yayi fama da shi Allah ya yiwa Dan Iyan Zazzau, Alhaji...