Home Taska Page 301

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Anyi Garkuwa da Wani Shugaban Cocin Katalika

0
Anyi Garkuwa da Wani Shugaban Cocin Katalika Wasu da ake zaton yan bindiga ne sun yi awon gaba da wani limamin cocin Katolika a Abuja. Rundunar yan sandan birnin tarayya ta tabbatar da lamarin wanda ya afku a ranar Lahadi. Tuni dai...

‘Yan Bindiga Sun Shiga Gidan Wani Dan Majalisar Wakilai, Sunyi Garkuwa da Biyu

0
'Yan Bindiga Sun Shiga Gidan Wani Dan Majalisar Wakilai, Sunyi Garkuwa da Biyu   Har yanzu 'yan bindiga na cigaba da kai hare-hare tare da kashe mutane ko yin garkuwa da su a sassan jihar Katsina. A wannan karon, 'yan bindigar sun...

Jaruma Hadiza Gabon Ta Gina Masallaci

0
Jaruma Hadiza Gabon Ta Gina Masallaci A daren Ranar Asabar ne wani Kabir Idris Kura ya yi wata wallafa a kan jaruma Hadiza Gabon a Instagram. Ya sanar da yadda jarumar ta dauka nauyin ginin katafaren masallaci tun daga tushensa har...

Dalilin da Yasa NLC ta Fusata Akan Gwamnatin Tarayya

0
Dalilin da Yasa NLC ta Fusata Akan Gwamnatin Tarayya Taron da aka shirya a daren ranar Lahadi a tsakanin FG da NLC a fadar shugaban kasa bai samu yiwuwa ba. A cikin watan Satumba ne NLC ta yi niyyar shiga yajin...

Babu Abinda Zai Sa Naje Gaban CCB – Magu

0
Babu Abinda Zai Sa Naje Gaban CCB - Magu Ana bukatar Ibrahim Magu ya gabatar da bayanai game da kadarorinsa. Tsohon Shugaban na EFCC ya ce DSS sun tattara takardun da ake nema. A dalilin hakan, Lauyan Magu ya ce babu abin...

Hotuna: Tagwaye Maza Sun Auri Tagwaye Mata a Kano

0
Hotuna: Tagwaye Maza Sun Auri Tagwaye Mata a Kano Yawanci akan ga tagwaye masu kama da juna na abubuwa iri daya kamar sanya tufafi kala daya, yawo a tare, karantar abu daya a makaranta ko ma yin aure rana daya. Abin...

Babu Wani Harin da ‘Yan Boko Haram Suka Kai Min – Zulum

0
Babu Wani Harin da 'Yan Boko Haram Suka Kai Min - Zulum Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya musanta labaran kai masa hari da yayita yawo. Kamar yadda hadiminsa na harkar yada labarai, Malam Isa Gusau ya rubuta a wata...

Daliban da Akai Garkuwa Dasu na ABU Sun Samu Yanci

0
Daliban da Akai Garkuwa Dasu na ABU Sun Samu Yanci Daliban jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya su tara da aka yi garkuwa da su, sun samu yancinsu. Shugaban tsaro na jami'ar ya tabbatar da hakan sai dai ya ce yana...

An Samu Gawar Shugaban APC Din da Akai Garkuwa da Shi

0
An Samu Gawar Shugaban APC Din da Akai Garkuwa da Shi An tsinci gawar shugaban jam'iyyar APC na jihar Nasarawa. Wata majiya ta kusa da iyalansu, ta shaida wa manema labarai hakan a ranar Lahadi. Duk da dai har yanzu jam'iyyar APC...

Wasu Fussatatun Matasa Sun Harbe Wani Dan Sanda Har  Cikin Caji Ofis

0
Wasu Fussatatun Matasa Sun Harbe Wani Dan Sanda Har  Cikin Caji Ofis Wata zanga-zanga ta barke ranar Juma'a a babban ofishin rundunar 'yan sanda da ke yankin Ado a jihar Ekiti. Kakakin rundunar 'yan sandan jihar ya ce masu zanga-zangar suna...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta