Wasu ‘Yan Bindiga Sukai wa Tawagar Wani Kwamishina Hari
Wasu 'Yan Bindiga Sukai wa Tawagar Wani Kwamishina Hari
Ƴan bindiga sun kai wa tawagar gwamnatin Jihar Zamfara hari.
Direba ɗaya daga cikin tawagar ya riga mu gidan gaskiya.
Tawagar tana dawowa ne daga Jihar Katsina inda ta tafi mika yara da...
Gwamati ta Ware Kamfanin Dangote Daga Dokar Rufe Iyakokin Kasa
Gwamati ta Ware Kamfanin Dangote Daga Dokar Rufe Iyakokin Kasa
Gwamnatin tarayya ta yarje gami da sahalewa kamfanin siminti na Dangote ya cigaba da fitar da kayayyakinsa zuwa makwabtan ƙasashe duk da dokar rufe iyakokinta.
Tuni mutane suka fara sa ran...
CBN ta ki Amincewa da Cire Rubutun Larabcin Dake Jikin Naira
CBN ta ki Amincewa da Cire Rubutun Larabcin Dake Jikin Naira
Lauyan ya shigar da kara kotu domin bukatar cire rubutun ajami daga kan Naira.
Ya ce ana kokarin Musuluntar da Najeriya kuma hakan ya sabawa kundin tsarin mulkin Najeriya Babban...
An Yankewa Wasu ‘Yan Najeriya Hukunci Mai Zafi a UAE
An Yankewa Wasu 'Yan Najeriya Hukunci Mai Zafi a UAE
Wato kotun kasar hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta zartar da hukunci a kan wasu 'yan Najeriya shidda.
Ana zargin mutanen da yin amfani da kudadensu wajen daukar nauyin ayyukan ta'addanci na...
Muhammadu Sanusi II: An yi Garkuwa da Dan Uwan Tsohon Sarkin Kano
Muhammadu Sanusi II: An yi Garkuwa da Dan Uwan Tsohon Sarkin Kano
Masu garkuwa da mutane suna cigaba da cin karensu babu babbaka a titin Abuja zuwa Kaduna duk da yakarsu da ake yi.
A makon da ya gabata, sun sace...
EndSARS: Ana Shirin Fara Sabuwar Zanga-Zangar
EndSARS: Ana Shirin Fara Sabuwar Zanga-Zangar
Akwai fargabar cewa ana shirin fara sabuwar zanga-zangar EndSARS bayan CBN ya sami yardar kotu don daskarar da asusun wasu masu zanga-zanga.
Kotun ta ba CBN izinin daskarar da asusun har zuwa lokacin da za...
Kamar da Kasa Aciki Inji Mai Ciwon Ido: Wata Budurwa ta Saka Wani Saurayi...
Kamar da Kasa Aciki Inji Mai Ciwon Ido: Wata Budurwa ta Saka Wani Saurayi Mutuwar Tsaye
Wata Juanita, 'yar kasar Ghana, ta ciza mazakutar wani Emmanuel bayan yayi mata fyade.
Ya shiga dakinta tsakiyar dare da bindiga, inda ya kwashe mata...
Kwamandan Sojoji: Har Ruwa da Lemu Muka Rabawa Masu Zanga-Zangar Endsars a Lekki tollgate
Kwamandan Sojoji: Har Ruwa da Lemu Muka Rabawa Masu Zanga-Zangar Endsars a Lekki tollgate
Kwamandan bataliya ta 65, Salisu Bello, ya musanta kashe-kashen da sojoji suka yi a Lekki Tollgate.
A cewarsa, har ruwa da ruwan lemu sojoji suka gabatar wa...
Ibadan: Babban Shagon Uwar Gidan Ajimobi ya Kama da Wuta
Ibadan: Babban Shagon Uwar Gidan Ajimobi ya Kama da Wuta
Babban kantin uwar gidan Ajimobi ya kama da wuta a Ibadan.
A yanzu haka yan kwana-kwana na nan suna kokarin ganin sun kashe gobarar wacce ba a san musabbabinta ba.
Har ila...
Zamfara: An Ceto Wasu ‘Yan Matan Katsina Daga Hannun ‘Yan Bindiga
Zamfara: An Ceto Wasu 'Yan Matan Katsina Daga Hannun 'Yan Bindiga
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da kubutar da wasu 'yammata 26 da 'yan bindiga suka sace tare da yin garkuwa da su.
Ceto 'yammmatan na daga cikin nasarorin da jihar...