IGP ya Janye ‘Yan Sandan Dake Kare Wasu Manyan Attajirai da Wasu Manyan ‘Yan...
IGP ya Janye 'Yan Sandan Dake Kare Wasu Manyan Attajirai da Wasu Manyan 'Yan Siyasa
A karo na biyu cikin yan makonni, IGP Adamu ya aikewa kwamishanoni da kwamandoji sakon kar a kwana.
Tun bayan rikicin EndSARS, an bukaci a janye...
Najeriya: Wasu Sabbin Mutane Sun Kamu da Cutar Korona
Najeriya: Wasu Sabbin Mutane Sun Kamu da Cutar Korona
Maimakon samun sauki, daruruwan yan Najeriya na sake kamuwa da cutar Korona.
Gwamnatin tarayya na tsoron adadin masu kamuwa da cutar zai yi tashin gwauron zabi sakamakon zanga-zangar ENDSARS.
Hukumar NCDC ta tsara...
Legas: Wata Tankar Man Fetur ta Kama da Wuta
Legas: Wata Tankar Man Fetur ta Kama da Wuta
Wata babban mota na dakon man fetur ta yi gobara a babban titin Legas zuwa Ibadan.
Lamarin ya faru ne misalin ƙarfe ɗaya na daren ranar Asabar 7 ga watan Nuwamban 2020.
Ba...
Wani Magidanci Ya Gano Matarsa Tana Neman Maza
Wani Magidanci Ya Gano Matarsa Tana Neman Maza
Wani mutum mai suna Mlekeleli Masondo ya bayyana yadda ya gano matarsa tana ha'intarsa.
A cewarsa, yayi amfani da sunan bogi, inda suka yi ta soyayya da matarsa a tunaninta wani ne daban.
Ya...
Katsina: ‘Yan Sanda Sun Kama Dan Bindiga, Idi Dila ‘Sarkin wayo’
Katsina: 'Yan Sanda Sun Kama Dan Bindiga, Idi Dila 'Sarkin wayo'
Idi Dila 'sarkin wayo', matashin dan bindiga, ya shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Katsina.
Dila wata dabba ce mai matukar wayo da ke rayuwa a cikin manyan dazuka.
Saboda tsabar...
Legas: Har Yanzu Wuta na Cigaba da ci a Kamfanin Mai OVH
Legas: Har Yanzu Wuta na Cigaba da ci a Kamfanin Mai OVH
Gobara ta kama ma’ajiyar tankokin mai na OVH a unguwar Apapa, jihar Lagas.
Ba a san abun da ya haddasa gobarar ba wacce ke ci gaba da ci har...
‘Yar Gidan Sarautar Saudiyya: Anyi Mata Fashi a Faransa
'Yar Gidan Sarautar Saudiyya: Anyi Mata Fashi a Faransa
An yi kutse cikin gidan 'yar gidan sarautan Saudiyya da ke Faransa an yi mata sata.
An sace mata kayayyaki da kudinsu ya kai Euro 600,000 da suka hada da agogo, zinarai...
Legas: Wasu Dalibai Sun Kamu da Cutar Korona
Legas: Wasu Dalibai Sun Kamu da Cutar Korona
Annobar COVID-19 tana cigaba da yaduwa a jihohi kamar Legas, musamman bayan bude makarantu.
An samu wasu malamai 5 da dalibi daya da ke dauke da cutar a wata makarantar sakandare.
Bayan wata malama...
ENDSARS: Kotu ta bawa CBN Izinin Saka Sakata a Asusun Masu Assasa
ENDSARS: Kotu ta bawa CBN Izinin Saka Sakata a Asusun Masu Assasa
Tun a cikin watan Oktoba babban bankin kasa ya nemi izinin kotu domin rufe wasu asusun banki 19.
CBN ya nemi izinin rufe asusun ne bisa zargin cewa ana...
Ali Ƙwara Azare: ALLAH ya yi Masa Rasu
Ali Ƙwara Azare: ALLAH ya yi Masa Rasu
Allah ya yi wa fitaccen mai kama 'yan fashi da barayi Ali Kwara rasuwa a ranar Juma'a.
Marigayin ya rasu ne a garin Abuja bayan fama da rashin lafiya - Iyalansa sun sanar...











