Osun: An Halattawa ɗalibai Mata sanya Hijabi a Jihar
Osun: An Halattawa ɗalibai Mata sanya Hijabi a Jihar
Gwamnatin jihar Osun ta sanar da amincewa ɗalibai mata a jihar sanya hijabi a makarantu.
Sanarwar hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami'ar kula da harkokin ilimi a ma'aikatar ilimi...
Turkiyya: An ceto yarinyar da ta shafe Kwanaki a ƙarƙashin ƙasa
Turkiyya: An ceto yarinyar da ta shafe Kwanaki a ƙarƙashin ƙasa
Magajin garin Izmir da ke kasar Trukiyya ya ce masu aikin ceto sun gano wata yarinya da ta shafe awanni casa'in da uku a ƙarƙashin ƙasa, bayan girgizar ƙasar...
SERAP ta Sha Alwashin Gurfanar da Majalisar Wakilan Najeriya a Gaban Kotu
SERAP ta Sha Alwashin Gurfanar da Majalisar Wakilan Najeriya a Gaban Kotu
Kungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta yi barazanar gurfanar da majalisar wakilan Najeriya a gaban kotu, saboda aniyarta ta yin doka game da...
Satar Mutane ya Dauƙi Sabon Salo a Najeriya
Satar Mutane ya Dauƙi Sabon Salo a Najeriya
Matsalar satar mutane na daukar wani sabon salo a Najeriya, kasancewar yadda ake zuwa keɓaɓɓun wurare kamar masallaci da asibiti ana satar mutane.
A jihar Nasarawa, kamar wasu sassan kasar da matsalar ta...
Zazzau: Sabon Sarkin Zai Jagoranci Kwamitin Matasa da Kungiyoyar NGF
Zazzau: Sabon Sarkin Zai Jagoranci Kwamitin Matasa da Kungiyoyar NGF
An nada Kwamitoci bayan taron da Gwamnonin Arewa su ka yi a Kaduna.
Sarkin Zazzau, Ahmad Nuhu Bamalli ne aka zabi ya rike kwamitin Matasa - Kusan wannan ne aikin farko...
Kaduna: Kotu ta Saka Ranar Sanar da Makomar Sabon Sarkin Zazzau
Kaduna: Kotu ta Saka Ranar Sanar da Makomar Sabon Sarkin Zazzau
Wata babbar kotun da ke zama a Dogarawa, jihar Kaduna ta yanke ranar 5 ga wata domin yanke hukuncin sharia'r da ake yi a kan nadin sabon sarki.
Amma lauyan...
Me ya sa ƙungiyar ASUU ta ƙi janye Yajin Aiki?
Me ya sa ƙungiyar ASUU ta ƙi janye Yajin Aiki?
Ɗaliban jami'a a Najeriya na ci gaba da jiran tsammani bayan shafe watanni bakwai suna zaman gida saboda yajin aikin ƙungiyar malaman jami'o'in ta ASUU.
Tun a ranar 23 ga watan...
Ibadan: Kotu ta Datse Igiyar Auren Shekara 10
Ibadan: Kotu ta Datse Igiyar Auren Shekara 10
Matar aure ta zargi mijinta da sace mata 'yan kudadenta da ake boyewa a ma'adanarta.
Bayan zargin sata, matar mai suna Shakirat ta yi zargin cewa mijinta ya na yi mata barazanar cewa...
Ibadan: Sojojin Najeriya Sun Zane Wasu ‘Yan Mata, Sun Aske Gashin Kan Wasu Samari
Ibadan: Sojojin Najeriya Sun Zane Wasu 'Yan Mata, Sun Aske Gashin Kan Wasu Samari
Sojoji suna aske gashin kan maza masu tara gashi da kuma zane mata masu damammun tufafi a Ibadan.
A yau ne aka wayi gari ana ganin bidiyoyin...
Nasarawa: Mutanen da Akai Garkuwa Dasu a Wani masallaci Sun Samu ‘Yanci
Nasarawa: Mutanen da Akai Garkuwa Dasu a Wani masallaci Sun Samu ‘Yanci
An fito da mutanen da aka yi garkuwa da su a masallaci a Nasarawa.
Wannan mummunan lamarin dai ya auku ne a garin Gwargwada-Sabo - Sai da aka tara...