Ondo: Wasu Mutune Sun Mutu Sakamakon Trela da ta Afka Musu a Kasuwa
Ondo: Wasu Mutune Sun Mutu Sakamakon Trela da ta Afka Musu a Kasuwa
Trela ta kubce wa direba ta faɗa cikin kasuwa ta kashe mutum 10.
Hatsarin ya faru ne a yammacin ranar Asabar a kasuwar Akungba a jihar Ondo -...
Sarkin Musulmai: Wawusan Kayan Tallafin Korona Bai Hallata ba
Sarkin Musulmai: Wawusan Kayan Tallafin Korona Bai Hallata ba
Sarki Musulmi ya yi Alla-wadai da irin sace-sacen kayan abincin da aka yi a Najeriya.
Sultan ya ce ya zama wajibi masu fada aji su fito suyi magana kan lamarin - Ya...
Sarkin Calabar: Kawai ka Sauka Daga Mulki ka Gaza- Gwamnan Cross River
Sarkin Calabar: Kawai ka Sauka Daga Mulki ka Gaza- Gwamnan Cross River
Irin ta Kano, Sarkin gargajiyan jihar Cross River ya yi fito-na-fito da gwamnan.
Ya ce gwamnan ya daina daukar wayansa kuma ba ya kiransa - Ya zargi gwamnan da...
Sean Connery: Jarumin Shirin James Bond ya Mutu
Sean Connery: Jarumin Shirin James Bond ya Mutu
Jarumin min nan da ya fito a fina-finan James Bond, Sean Connery, ya mutu yana da shekara 90 da haihuwa.
Jarumin, wanda ɗan asalin Scotland ne a Birtaniya, ya yi fice a fim...
Kaduna: Muhimmancin Taron Cika Shekara 50 da Kafa Gidan Tarihin a Jahar
Kaduna: Muhimmancin Taron Cika Shekara 50 da Kafa Gidan Tarihin a Jahar
A wannan Asabar din cibiyar bincike da ajiye kayayyakin tarihin wato Arewa House da ke Kaduna ke bikin cika shekaru hamsin cur da kafuwa.
Ana saran shugabanni siyasa...
Legas: Kwamitin na Binciken Cin Zarafin da ‘Yan Sanda su Kai
Legas: Kwamitin na Binciken Cin Zarafin da 'Yan Sanda su Kai
Kwamitin da gwamnatin Jihar Legas ta kafa na jin bahasin abin da ya faru a harbe-harben da ake zargin sojoji sun yi yayin zanga-zangar EndSars a Legas ya...
Turkiyya: Girgizar ƙasa ta Kashe Wasu Mutane a Kasar
Turkiyya: Girgizar ƙasa ta Kashe Wasu Mutane a Kasar
Masu aikin ceto a birnin Izmir na Turkiyya sun kwana suna hako bululluka masu ƙwari a cikin duhu domin lalubo wadanda ke da sauran numfashi bayan girgiza kasa ta afkawa...
Sojojin Najeriya: Ba mu Kashe Kowa ba a Filato Yayin Satar Kayan Abinci
Sojojin Najeriya: Ba mu Kashe Kowa ba a Filato Yayin Satar Kayan Abinci
Hedikwatar tsaro ta sojojin Najeriya ta musanta zargin cewa sojoji sun kashe mutum huɗu a Jihar Filato yayin da matasa ke ƙoƙarin wawashe gidan tsohon Kakakin...
Abuja: An kama Wani Dan Tsohon Ministan Najeriya
Abuja: An kama Wani Dan Tsohon Ministan Najeriya
An cafke dan wani tsohon ministan Najeriya daga jihar Benue a yayin da ya tafi fashi da makami a Abuja.
Dan tsohon ministan ya dauki daya daga cikin motocin mahaifinsa ne ya kuma...
An Wata ga Wata: An Samu Bindigu 65 a Wurin Masu Laifi 157 da...
An Wata ga Wata: An Samu Bindigu 65 a Wurin Masu Laifi 157 da Aka Kama a Kaduna
Jami'an 'yan sanda a jihohin Najeriya na cigaba da yin bajakolin batagarin matasa da aka kama bayan hargitsewar kasa a makonnin da...