Home Taska Page 42

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Garkuwa: An Ceto ɗaliba 6 na Jami’ar Tarayya da ke Gusau

0
Garkuwa: An Ceto ɗaliba 6 na Jami’ar Tarayya da ke Gusau   An ceto shida daga cikin ɗaliban Jami’ar Tarayya da ke Gusau waɗanda ƴan bindiga suka yi garkuwa da su daren Juma’a. Sai dai har yanzu babu tabbas kan yawan ɗaliban...

Shugaban Dakarun RSF a Sudan ya yi Barazanar Kafa Gwamnatinsa

0
Shugaban Dakarun RSF a Sudan ya yi Barazanar Kafa Gwamnatinsa Kwamandan dakarun RSF a Sudan, ya yi barazanar kafa gwamnatinsa, inda birnin Khartoum zai kasance cibiyar gwamnatin, idan har sojojin ƙasar suka kafa mulki a birnin Port Sudan da ke...

Ranar El-Clasico Tsakanin Barca da Real Madrid

0
Ranar El-Clasico Tsakanin Barca da Real Madrid   Barelona za ta fara kece-raini a wasan hamayya da Real Madrid, ranar 28 ga watan Oktoba a gasar La liga. Hukumar gudanar da gasar La liga ta sanar da ranar da aka sanya ne...

Jami’ar Legas ta Rage Kuɗin Makaranta

0
Jami'ar Legas ta Rage Kuɗin Makaranta   Hukumomin Jami'ar tarayya da ke Legas sun bayyana rage kuɗin makaranta da na ɗakunan kwanan ɗalibai ga ɗaliban jami'ar. Cikin makon nan ne dai ɗaliban jami'ar suka gudanar da zanga-zanga domin nuna adawa da tsadar...

Hauhawar Farashin Kayan Masarufi ya ƙaru Zuwa Kashi 25.80 a Najeriya – NBS

0
Hauhawar Farashin Kayan Masarufi ya ƙaru Zuwa Kashi 25.80 a Najeriya - NBS   Adadin hauhawar farashin kaya a Najeriya ya karu zuwa kashi 25.80 cikin 100 a watan Agusta idan aka kwatanta da na watan Yulin 2023 wanda ya tsaya...

Rundunar Ƴan Sandan Jihar Ƙatsina ta Cafƙe Gawurtaccen ɗan Bindiga

0
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Ƙatsina ta Cafƙe Gawurtaccen ɗan Bindiga   Rundunar ƴan sandan jihar Ƙatsina ta samu nasarar cafƙe wani gawurtaccen ɗan bindiga da ta daɗe tana nema. Sai'du Yaro wanda yake da hannu wajen kisan kwamandan ƴan sandan yankim Dutsinma,...

Warin Jiki: An Fatattaki Fasinjan Jirgin Sama da Iyalinsa

0
Warin Jiki: An Fatattaki Fasinjan Jirgin Sama da Iyalinsa   An bukaci wani fasinjan jirgin sama, Yossi Adler, matarsa, Jennie da diyarsu su fita daga wani jirgi bayan sauran fasinjoji sun yi korafi. An rahoto cewa an yi zargi mutumin da iyalinsa...

Shugaba Tinubu ya Naɗa Olayemi Cardoso a Matsayin Sabon Gwamnan Babban Bankin Najeriya

0
Shugaba Tinubu ya Naɗa Olayemi Cardoso a Matsayin Sabon Gwamnan Babban Bankin Najeriya   Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sunan Dr. Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) na tsawon shekara biyar, da zarar Majalisar...

Cutar Mashaƙo ta Sake Dawowa a Zagaye na Biyu a Najeriya – Hukumar Lafiya...

0
Cutar Mashaƙo ta Sake Dawowa a Zagaye na Biyu a Najeriya - Hukumar Lafiya ta Duniya   Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce cutar mashaƙo ta sake dawowa a zagaye na biyu a Najeriya. Ta ce an samu ƙaruwar mutanen da...

Gobara ta Tashi a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki na Kebbi

0
Gobara ta Tashi a Kamfanin Samar da Wutar Lantarki na Kebbi   Gobarar tsakar dare ta kama a kamfanin samar da wutar lantarki na Najeriya (TCN) da ke Birnin Kebbi. Lamarin ya haddasa rudani a tsakanin mazauna kauyen Mechanic da ke Birnin...
- Advertisement -
Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas