Ban Gama Bayyana Rayuwar da Kasar Hausa ke Ciki ba Har Yanzu a Film...
Ban Gama Bayyana Rayuwar da Kasar Hausa ke Ciki ba Har Yanzu a Film din "MANYA MATA" - Abdul Amart
Hannatu Suleiman Abba
Abdulrahman muhammad Wanda aka fi sani da Abdul Amart ya ce har yanzu Bai Gama fayyace abubuwa da...
Auren Dole: Budurwa ta Maka Mahaifinta a Kotu
Auren Dole: Budurwa ta Maka Mahaifinta a Kotu
Wata budurwa mai shekara 20 ta kai mahaifinta kotu kan kokarin yi mata auren dole.
Matashiyar mai suna Fatima Aliyu daga garin Kaduna ta shaida wa kotun shari'ar Musulunci cewa tana da wanda...
An Tsaurara Matakan Tsaro a Babban Birnin Rasha
An Tsaurara Matakan Tsaro a Babban Birnin Rasha
An tsaurara matakan tsaro a Moscow babban birnin Rasha, a yayin da ake shirin faretin bikin ranar nasara wadda aka fi sani da Victory Day.
Ana gudanar da bikin ne domin tunawa da...
Mutane 10 Sun Rasa Rayukansu a Hare-Haren Sama a Gaza
Mutane 10 Sun Rasa Rayukansu a Hare-Haren Sama a Gaza
Akalla mutane goma ne suka rasa rayukansu a wasu hare-hare ta sama da Isra'ila ta kaddamar cikin dare a Zirin Gaza.
Sojojin Isra'ilar sun ce sun hari mambobin kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa...
Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha ta Roƙi a Kawo Karshen Yaƙin Sudan
Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha ta Roƙi a Kawo Karshen Yaƙin Sudan
Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari ta roƙi a a haɗa karfi da karfe domin lafar da kurar rikicin Sudan.
Jaridar Premium Times ta Najeriya ta rawaito Aisha Buhari na wannan...
‘Yan Bindiga Sun Saki Karin Dalibai Uku na Kwalejin Yauri
'Yan Bindiga Sun Saki Karin Dalibai Uku na Kwalejin Yauri
'Yan bindiga sun saki dalibai mata uku cikin bakwai da suka saura na kwalejin tarayya ta Yauri da suke garkuwa da su.
An shafe kwanaki 60 na tattauna kafin a saki...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Coci Sun yi Garkuwa da Mutane 25 a Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Coci Sun yi Garkuwa da Mutane 25 a Kaduna
Wasu `yan bindiga sun kai hari kan wani Coci da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya inda suka sace mutum akalla...
Rikicin Sudan: Babu Amfanin Tattauna Idan ba za a Tsagaita Wuta ba – Burhan
Rikicin Sudan: Babu Amfanin Tattauna Idan ba za a Tsagaita Wuta ba - Burhan
Ana ɗan samun takaitattun bayanai kan tattaunawar sulhu da Saudiyya da Amurka ke jagoranta kan Sudan a birnin Jeddah.
A ranar 6 ga watan Mayu aka soma...
Adadin ‘Yan jarida da Sojojin Isra’ila Suka Kashe Cikin Shekara 21
Adadin 'Yan jarida da Sojojin Isra'ila Suka Kashe Cikin Shekara 21
Wata kungiya mai rajin kare lafiyar 'yan jarida ta ce jami'an tsaron Isra'ila sun kashe 'yan jarida akalla 20 tun daga shekara ta 2001, inda ta zargi sojojin kasar...
Sudan: Bazan Tattauna da Kowa ba Har Sai an Kawo ƙarshen Rikicin ƙasar –...
Sudan: Bazan Tattauna da Kowa ba Har Sai an Kawo ƙarshen Rikicin ƙasar - Hemedti
Ɗaya daga cikin janar-janar ɗin sojin da ke faɗa da juna a Sudan, wanda ke jagorantar dakarun RSF ya shaida wa BBC cewa ba zai...













