Home Taska Page 56

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Musanta Jita-Jitar Kashe Jami’inta

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano ta Musanta Jita-Jitar Kashe Jami'inta   Hukumar 'yan sanda a jihar Kano ta musanta zargin cewa an kashe daya daga cikin jami'anta. Kakakin rundunar a jihar, SP Abdullahi Kiyawa shi ya bayyana haka ga 'yan jaridu a...

An Dakatar da Malamar Jinyar da ta yi Lalata da Mara Lafiya

0
An Dakatar da Malamar Jinyar da ta yi Lalata da Mara Lafiya   An kori wata malamar jinyar masu lalurar ƙwaƙwalwa a yankin Shropshire da ke Birtaniya bayan ta yi lalata da wani majinyaci. Matar, mai suna Samantha Bourton wadda ke aiki...

Za mu Buga Wasan ƙwallon ƙafa da Tubabbun ‘Yan Daba – CP Muhammed Gumel

0
Za mu Buga Wasan ƙwallon ƙafa da Tubabbun 'Yan Daba - CP Muhammed Gumel Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano (CP), Muhammed Usaini Gumel, ya ce hukumar za ta shirya wasan kwallon kafa tsakanin kungiyar ta da wasu ‘yan daban da...

ƙwauron Maki: An ɗaure Matashin da ya Kashe Malamarsa

0
ƙwauron Maki: An ɗaure Matashin da ya Kashe Malamarsa   An yi wa wani matashi a jihar Amurka ta Iowa ɗaurin rai-da-rai bayan ya yi wa malamarsa dukan kawo wuƙa da sanda har ya zama ajalinta. Willard Miller, ɗan shekara 17, ya...

Babban Bankin Najeriya ya Gargaɗi Bankuna a Kan Hulɗar Kasuwanci da ƙasashen Kamaru,Vietnam da...

0
Babban Bankin Najeriya ya Gargaɗi Bankuna a Kan Hulɗar Kasuwanci da ƙasashen Kamaru,Vietnam da Croatia   Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bukaci bankunan kasuwanci da sauran cibiyoyin hada-hadar kudi a ƙasar su ƙara sanya ido wajen harkokin kasuwanci da mutane daga...

Bikin Babbar Sallah: Gidauniyar AAG ta Tallafawa Al’ummar Nijeriya da Nijar Sama dasu 10,0000

0
Bikin Babbar Sallah: Gidauniyar AAG ta Tallafawa Al'ummar Nijeriya da Nijar Sama dasu 10,0000 A kokarinta na ganin ta tallafawa marayu,gajiyayyu,marasa karfi dama al'umma baki daya,gidauniyar Adamu Abubakar Gwarzo ta tallafawa sama da mutane dubu goma(10,000) da gudunmuwar kayan masarufi,raguna,da...

Magance Rashin Tsaro: Tsofaffin Sojoji sun yi Kira ga Sababbin Hafsoshi da su Dauki...

0
Magance Rashin Tsaro: Tsofaffin Sojoji sun yi Kira ga Sababbin Hafsoshi da su Dauki Darasi Daga Magabatansu   Wasu da su ka yi aikin damara sun kawo shawarar yadda za a magance rashin tsaro a kasar nan. Tsofaffin sojoji sun yi kira...

Mutumin da Banki ya yi Kuskuran Tura wa N24bn ya Shiga Hannu

0
Mutumin da Banki ya yi Kuskuran Tura wa N24bn ya Shiga Hannu   Ana tuhumar wani mutumi bisa zargin satar zaune bayan kashe miliyan N750m da banki ya tura asusunsa bisa kuskure. Bankin ya yi kuskuren sanya kuɗi biliyan N24bn a asusun...

ƙasashe 10 da Suka fi Biyan Mafi ƙarancin Albashin a Nahiyar Afirka

0
ƙasashe 10 da Suka fi Biyan Mafi ƙarancin Albashin a Nahiyar Afirka   Najeriya na ɗaya daga cikin ƙasashen Afirka da ke biyan mafi ƙasa na karancin albashin ma'aikata a nahiyar. Mafi ƙarancin albashin Najeriya a yanzu N30,000 ne, wanda ya ke...

Ƴan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasto a Kaduna

0
Ƴan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasto a Kaduna Wasu ƴan bindiga sun sace shugaban masu wa'azi a cocin Katolika na Holy Trinity da ke Karku a ƙaramar Hukumar Kauru da ke jihar Kaduna, Rabaran-fada Jeremiah Yakubu. Lamarin ya faru ne a...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno