Home Taska Page 57

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Musabbabin Rikicin ƙasar Sudan

0
Musabbabin Rikicin ƙasar Sudan Muna ta jin labarai da dama kan faɗan da ake ci gaba da yi a Sudan a tsawon mako ɗaya da ya gabata, to amma me ya sa ake faɗan? Rikicin da ya ɓarke a faɗin ƙasar...

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Kama ‘Yan Daba da ke Amfani da Wuƙaƙe...

0
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Kama 'Yan Daba da ke Amfani da Wuƙaƙe Don Cutar da Mutane   Rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya, ta kama wasu da ake zargi da aikata daba ta hanyar...

Sauyin Yanayi na ƙara Yaɗa Cutar Zazzabin Cizon Sauro – Rahoto

0
Sauyin Yanayi na ƙara Yaɗa Cutar Zazzabin Cizon Sauro - Rahoto   Wani sabon rahoto ya yi gargaɗin cewa sauyin yanayi na ƙara yaɗa cutar Malaria, musamman yadda aka fuskanci tsananin zafi a sassa daban-daban na duniya. Rahoton da Global Fund ta...

Hatsarin Mota ya yi Sanadin Mutuwar ‘Yan Sanda Uku a Kaduna

0
Hatsarin Mota ya yi Sanadin Mutuwar 'Yan Sanda Uku a Kaduna   Wasu ‘yan sanda uku sun rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a garin Kidanda da ke karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna. Ƴan sandan na...

Aikata Zamba: EFCC ta kai Kakakin Majalisar Jihar Ondo Kotu

0
Aikata Zamba: EFCC ta kai Kakakin Majalisar Jihar Ondo Kotu   Hukumar da ke Yaƙi da yi wa Tattalin Arzikin Najeriya Ta'annati EFCC ta gurfanar da kakakin majalisar jihar Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya, Rt. Hon. Bamidele Oloyeloogun a...

WHO ta yi Kira ga ƙasashen Duniya da su Ninka Kuɗaɗen Zuba Jari Don...

0
WHO ta yi Kira ga ƙasashen Duniya da su Ninka Kuɗaɗen Zuba Jari Don Kawar da Cutar Malaria   Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta yi kira ga ƙasashen duniya ta su ninka kuɗaɗen da suke bayarwa don yaƙar cutar zazzaɓin...

Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga a Zamfara Tare da Kwato AK-47 Gudu 2

0
Sojojin Najeriya Sun Hallaka 'Yan Bindiga a Zamfara Tare da Kwato AK-47 Gudu 2   Rahoton da muke samu ya bayyana yadda sojojin Najeriya suka yi nasarar fatattakar ‘yan ta’adda a jihar Zamfara. An hallaka ‘yan bindiga bakwai tare da kwato kayayyakin...

Hatsarin Jirgin Ruwa ya yi Sanadin Mutuwar Mutane 5 a Jihar Kano

0
Hatsarin Jirgin Ruwa ya yi Sanadin Mutuwar Mutane 5 a Jihar Kano   Mutane a Jihar Kano sun shiga jimamin rashin yan uwansu da suka rasu sakamakon wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a ranar Lahadi 23 ga watan Afrilu. Kamar...

Motar da Ake Kira da Waya ta zo Har Inda Ake so ta Jawo...

0
Motar da Ake Kira da Waya ta zo Har Inda Ake so ta Jawo Cece-Kuce a Kafar Sada Zumunta Wani matashin da ya kira motarsa ta hanyar amfani da wayarsa sannan ta zo ya yadu a kafar sada zumunta ta...

Rikicin Sudan: Najeriya za ta Kwashe ɗalibai 5000 Daga ƙasar

0
Rikicin Sudan: Najeriya za ta Kwashe ɗalibai 5000 Daga ƙasar   Ministan harkokin wajen Najeriya Geoffrey Onyeama ya shaida wa BBC cewa ofishin jakadancin ƙasar a Sudan yana ƙoƙarin shirya motocin bas-bas da za su kwashe ɗaliban ƙasar kimanin 5000. Ana dai...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja