Hauhawar Farashin Kayayyaki ya Haura Zuwa Kashi 21.82 Cikin 100 – NBS
Hauhawar Farashin Kayayyaki ya Haura Zuwa Kashi 21.82 Cikin 100 - NBS
Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta ce an samu ƙaruwar hauhawar farashin kayayyaki a watan Janairun 2023.
Hukumar ta ce ta sanar a ranar Laraba cewa hauhawar farashin kayayyakin ya...
Tawaye: Zakuna Sun Kashe Shugabansu a Tanzaniya
Tawaye: Zakuna Sun Kashe Shugabansu a Tanzaniya
Dandazon ma’aikata da masu ziyarar yawon buɗe ido a wani lambun shakatawa na cigaba da bayyana alhininsu bisa tsautsayin da ya fada wa wani shahararren zaki Bob Junior, wanda aka fi sani da...
Kamfanin Meta Zai Sake Korar Ma’aikata 10,000
Kamfanin Meta Zai Sake Korar Ma'aikata 10,000
Kamfanin Meta wanda shi ne ya mallaki shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram da kuma WhatsApp, ya sanar cewa zai sake korar ma’aikata dubu goma.
Wannan shi ne karo na biyu da kamfanin...
Shugaban Amurka ya sa Hannu Kan Dokar Taƙaita Amfani da Bindiga
Shugaban Amurka ya sa Hannu Kan Dokar Taƙaita Amfani da Bindiga
Shugaba Biden ya sa hannu kan dokar takaita amfani da bindiga domin rage yawan harbe harben da ake yi a Amurka.
An tsara dokar ta yadda za ta bukaci a...
Mun Daƙile Yunƙurin Kutse ta Intanet Har Sau Miliyan 13 Lokacin Zaɓe – Kashifu...
Mun Daƙile Yunƙurin Kutse ta Intanet Har Sau Miliyan 13 Lokacin Zaɓe - Kashifu Inuwa
Hukumomi a Najeriya sun ce ƙasar ta daƙile yunƙurin kutse ko hare-hare a kan hanyoyin sadarwa na intanet har kimanin miliyan 13 a lokacin zaɓen...
Zambar Intanet : EFCC ta ƙama Mutane 21 a Abuja
Zambar Intanet : EFCC ta ƙama Mutane 21 a Abuja
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC, ta ce ta kama mutum 21 da ake zargi da aikata zamba ta intanet a Abuja.
A wani sako da EFCCn...
Magoya Bayan Jagoran ‘Yan Adawa na Pakistan, Imran Khan Sun yi Artabu da Ƴan...
Magoya Bayan Jagoran 'Yan Adawa na Pakistan, Imran Khan Sun yi Artabu da Ƴan Sanda
Magoya bayan jagoran 'yan adawa na Pakistan Imrah Khan, sun yi artabu da ƴan sanda a wajen gidansa lokacin da suka yi yunkurin kama shi...
Gwamnatin Saudiyya za ta ɗauki Mata 80 Direbobi a Filayen Jirgin Sama
Gwamnatin Saudiyya za ta ɗauki Mata 80 Direbobi a Filayen Jirgin Sama
Gwamnatin Saudiyya ta ce za ta ɗauki hayar mata sama da 80 a matsayin direbobi a manyan filayen jirgin sama na ƙasar guda huɗu.
Filayen jirgin sun haɗa da...
Ra’ayoyin Ƴan Najeriya Game da Umarnin CBN na Ci gaba da Amfani da Tsofaffin...
Ra'ayoyin Ƴan Najeriya Game da Umarnin CBN na Ci gaba da Amfani da Tsofaffin Takardun Kuɗi
Ƴan Najeriya na ci gaba da bayyana ra'ayoyinsu game da sabon umarnin Babban Bankin ƙasar CBN na cewa al’umma na iya ci gaba da...
An Ceto Ƴan Mata 11 da Akai Niyyar Safararsu Zuwa Libya
An Ceto Ƴan Mata 11 da Akai Niyyar Safararsu Zuwa Libya
Hukumar yaƙi da fataucin bil-Adama ta Najeriya ta ce tana gudanar da bincike kan lamarin da ya kai ga safarar wasu mata 'yan Najeriya 11 daga ƙasar.
An ceto 'yan...













