NDLEA ta Gana da Hukumomin ƙasar Pakistan Kan Magance Safarar ƙwayoyi
NDLEA ta Gana da Hukumomin ƙasar Pakistan Kan Magance Safarar ƙwayoyi
Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLE ta ce ta gana ta hukumomin ƙasar Pakistan domin gano hanyoyin da za a magance matsalar safarar ƙwayoyi tsakanin...
Amurka na Jagorantar Atisayen Soji na Kwana 15 a Ghana da Ivory Coast
Amurka na Jagorantar Atisayen Soji na Kwana 15 a Ghana da Ivory Coast
Amurka na jagorantar wani atisayen soji na kwana 15 a ƙasashen Ghana da Cote d'Ivoire.
Atisayen wanda aka fara ranar 1 ga watan Maris ya ƙunshi sojoji 1,300...
Gobara ta ƙone ƙauyuka 3 a Jihar Jigawa
Gobara ta ƙone ƙauyuka 3 a Jihar Jigawa
Wata mummunar gobara da ta tashi a wasu ƙauyuka uku a cikin ƙaramar Kiyawa a jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya ta janyo asarar dukiyoyi masu yawa.
Gobarar ta yi sanadin ƙonewar ɗaruruwan...
Tsofaffin Kuɗi: ‘Yan Najeriya na ɗarɗar da Umarnin Kotun ƙoli Kan Ci gaba da...
Tsofaffin Kuɗi: 'Yan Najeriya na ɗarɗar da Umarnin Kotun ƙoli Kan Ci gaba da amfani da N500 da N1000
A jiya ne kotun ƙolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin ƙasar har...
Dakarun Najeriya Sun Kashe ‘Yan bindiga Sun Ceto Mutane 14 da aka Sace a...
Dakarun Najeriya Sun Kashe 'Yan bindiga Sun Ceto Mutane 14 da aka Sace a Kaduna
Dakarun Najeriya na rukuni na huɗu da wasu dakaru na musamman na bataliya ta 167 sun kashe 'yan bindiga tare da ceto mutu 14 da...
Ƙungiyar Haɗin Kan ƙasashen Musulmi ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe
Ƙungiyar Haɗin Kan ƙasashen Musulmi ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe
Ƙungiyar haɗin kan ƙasashen Musulmi ta taya sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya murnar samun nasara a zaɓen da aka gudanar a ƙasar ranar Asabar da ta gabata.
Wannan na cikin wata...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Jagoran ‘Yan Adawa a Cambodia
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Jagoran 'Yan Adawa a Cambodia
An haramtawa jagoran 'yan adawa a Cambodia Kem Sokha duk wani abu da ya shafi siyasa tare daurin shekaru 27 a gidan kaso kan laifin cin amanar kasa.
Ana kallon...
Tsofaffin Takardun Kuɗi: Kotun ƙoli ta ce a Ci gaba da Amfani da N200,...
Tsofaffin Takardun Kuɗi: Kotun ƙoli ta ce a Ci gaba da Amfani da N200, N500 da N1000
Kotun ƙolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin ƙasar har zuwa 31 ga watan Disamban...
Kungiyar ECOWAS ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe
Kungiyar ECOWAS ta Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe
Kungiyar Bunƙasa Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka ta taya Bola Tinubu murnar cin zaɓe da ya yi a zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a ranar Asabar.
A cikin wani sako da ECOWAS...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 7 a Benue
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 7 a Benue
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe mutane bakwai a wasu kauyuka biyu na karamar hukumar Gwer ta yamma a jihar Benue.
Mazauna ƙauyen sun ce lamarin ya faru ne da...












