Likitan Bogi ya Shiga Hannu Bayan Halaka Majinyaci Yayin Tiyata a Jihar Bauchi
Likitan Bogi ya Shiga Hannu Bayan Halaka Majinyaci Yayin Tiyata a Jihar Bauchi
Jami'an tsaro a jihar Bauchi sun kama wani Andrew Godwin da ake zargi likitan bogi kan halaka wani majinyaci yayin tiyata.
Rahotanni daga garin Bogoro sun bayyana cewa...
Ba ka da Aiki Sai na Tambayar Abinci ba Tare da Fita Aiki ko...
Ba ka da Aiki Sai na Tambayar Abinci ba Tare da Fita Aiki ko Kawo Gudunmawar Komai ba - Mata ga Mijinta
Wata mata ta ja hankali sosai a TikTok bayan ta gabatarwa mijinta da kwano babu abinci a ciki...
Sakataren Jam’iyyar LP na Jihar Kano ya Sauya Sheka Zuwa APC
Sakataren Jam'iyyar LP na Jihar Kano ya Sauya Sheka Zuwa APC
Bashir Ahmad, Hadimin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari yace jam'iyya mai mulki ta ƙara karfi a mahaifarsa jihar Kano.
A cewarsa, Sakataren jam'iyyar Labour Party (LP) ya sauya sheka zuwa APC,...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Sojoji 5 a Anambra
'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Sojoji 5 a Anambra
Yan bindiga sun farmaki al'ummar yankin Umunze da ke karamar hukumar Orumba ta kudu a jihar Anambra.
Maharan da suka bude wuta sun halaka jami'an sojoji biyar da wani dan farar hula...
Dakarun Tsaro Sun yi Arangama da ‘Yan Fashi Dajin a Kaduna
Dakarun Tsaro Sun yi Arangama da 'Yan Fashi Dajin a Kaduna
Sojoji sun gudanar da bincike tare da kubutar da fararen hula uku a wata maboyar ‘yan fashin daji da ke yankin Angwan Malam Ali yayin aikin sintiri a Kuriga-Manini-Udawa.
Wata...
Yadda na Tsallake Rijiya da Baya a Harin ‘Yan Bindiga – Tsohon Kwamishinan Mahalli...
Yadda na Tsallake Rijiya da Baya a Harin 'Yan Bindiga - Tsohon Kwamishinan Mahalli na Jihar Nasarawa
Nasarawa - Kwamishinan muhalli da ma'adanai da bai jima da sauka daga muƙaminsa ba a jihar Nasarawa, Musa Ibrahim Abubakar, ya tsallake rijiya...
An Gano Gawar Mutane 4 da Gini ya Ruftawa a Jihar Legas
An Gano Gawar Mutane 4 da Gini ya Ruftawa a Jihar Legas
Wasu sabbin bayanai da hukumumi basu faɗa ba sun nuna cewa an zakulo gawar wata mace da namiji tsirara a ginin Legas.
Wasu ma'aikatan agajin gaggawa da suka nemi...
Sojojin Najeriya Sun yi Raga-Raga da Inda ‘Yan Bingida Suke a Zamafara da Katsina
Sojojin Najeriya Sun yi Raga-Raga da Inda 'Yan Bingida Suke a Zamafara da Katsina
Sojojin Najeriya sun shiga inda ‘yan bindiga suke, sun yi masu raga-raga a yankunan Katsina da Zamfara.
A irin wadannan hare-hare ne ake zargin an bindige Dogo...
A Shirye Nake na bi Duk Abinda Gwamnati ta Zaɓa Tsakanin Zaman Lafiya da...
A Shirye Nake na bi Duk Abinda Gwamnati ta Zaɓa Tsakanin Zaman Lafiya da Yaƙi - Bello Turji
Sanannen ɗan bindigan nan, Bello Turji, ya nuna damuwarsa bisa harin da jirgin sojoji ya kai gidansa a Zamfara.
Turji yace harin ya...
Yadda Matashi Mai Shekaru 21 ya Rasu a Wurin Shagalin Bikin Karin Shekarar Abokinsa
Yadda Matashi Mai Shekaru 21 ya Rasu a Wurin Shagalin Bikin Karin Shekarar Abokinsa
Wani matashi mai suna, Micheal Arigbabuwo, Ya Rasu a wurin bikin karin shekarar Abokinsa a jihar Legas.
Kakakin yan sandan jihar, Benjamin Hundeyin, yace sun kama abokansa...













