Mutane 26,000 ne Suka Sami Damar Ganin Gawar Sarauniya Elizabeth a Edinburgh
Mutane 26,000 ne Suka Sami Damar Ganin Gawar Sarauniya Elizabeth a Edinburgh
A birnin Edinburgh kuwa, gwamnatin kasar Scotland ta wallafa wani sakon Tiwita da ke cewa layukan mutanen da ke son ganin gawar Sarauniya a cocin St Giles sun...
Tukunyar Gas ta yi Sanadiyyar Raunata Mutane da Dama, Shaguna da Gidaje Sun ƙone...
Tukunyar Gas ta yi Sanadiyyar Raunata Mutane da Dama, Shaguna da Gidaje Sun ƙone a Jigawa
Mutane da dama sun ji raunuka, shaguna da gidaje sun ƙone yayin da wata Tukunyar Gas ta fashe a jihar Jigawa.
Kakakin hukumar NSCDC reshen...
Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 6 da Kai Garkuwa da su
Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 6 da Kai Garkuwa da su
Rundunar sojin Najeriya ta ceto wasu mutum shida da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a Kangon Kadi dake Chikun.
Wannan na zuwa ne kasa da sa'o'i 48 bayan...
An Kama Matsafan da Suke Kokarin Kashe Basarake a Ogun
An Kama Matsafan da Suke Kokarin Kashe Basarake a Ogun
Jami'an 'yan sanda a Jihar Ogun da ke Najeriya sun damke wasu mutum shida yayin da suke kokarin kashe wani basarake.
Wata sanarwa da rundunar 'yan sandan ta fitar na cewa...
Yadda Tsohon Shugaban Soja Ya Saci N4bn— ICPC
Yadda Tsohon Shugaban Soja Ya Saci N4bn— ICPC
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta, Farfesa Bolaji Owasanoye, ya bayyana cewa wani tsohon hafsan soji ya saci zunzurutun kudi har N4bn daga cikin kasafin kudin...
Dakarun Najeriya Sun Abkawa Boderi da ‘Yan Bindiga Musti a Kaduna
Dakarun Najeriya Sun Abkawa Boderi da ‘Yan Bindiga Musti a Kaduna
Shahararren dan bindiga Boderi Isiya ya tsallake rijiya da baya, yayin da sojojin Najeriya suka bindige babban kwamandan sa na biyu da wasu mayaka da dama.
Jami’an tsaro sun sanar...
Sheikh Gumi ya Caccaki DSS Kan Abin da Sukai wa Tukur Mamu
Sheikh Gumi ya Caccaki DSS Kan Abin da Sukai wa Tukur Mamu
Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya caccaki hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a jiya a kan abin da ya kira zaluncin da aka yiwa abokinsa Malam...
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Maka ASUU a Kotu
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Maka ASUU a Kotu
Rikicin da ya barke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ta rufe jami’o’i da yawa sama da watanni bakwai zai koma kotun masana’antu a ranar Litinin mai zuwa.
Kungiyar...
Dalilin da Yasa na Koma Jami’ar da na Kammala Digiri Nace a Bani Kudina...
Dalilin da Yasa na Koma Jami'ar da na Kammala Digiri Nace a Bani Kudina - Matashi
Sabon bidiyon matashin da ya koma jami'ar da ya kammala digiri yace a bashi kudinsa ya bayyana.
A faifain bidiyon, matashin ya bayyana irin keburan...
Tukur Mamu ya Magantu Bayan an Kama Shi a Masar
Tukur Mamu ya Magantu Bayan an Kama Shi a Masar
Matawallafin jarida, Tukur Mamu ya magantu da jaridar Najeriya bayan da aka kama shi a kasar Masar.
Ya ce ba a kama shi da kayan aikata laifi ba, don haka bai...