Gwamnan Kaduna Malam Nasiru el-Rufai ya zabi wace Hadiza Balarabe a matsayin wadda zata maye gurbin mataimakinsa Bala Yusuf Bantex Wanda zai nemi kujerar Sanata a zaben 2019.

Wannan shi ne karon farko da aka zabi mace don rike irin wannan babban mukamin a jihar Kaduna dama yankin Arewa maso yamma baki daya.

The post Gwamnan Kaduna el-Rufai ya zabi mace Hadiza Bala a matsayin mataimakiyar Gwamna appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here