Mawallafin jaridar Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar ya amsa gayyatar majalisar dokokin jihar Kano domin bayar da shaida akan bidiyon Gwamna Ganduje da ya wallafa yana karbar na goro daga hannun ‘Yan kwangila.

Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa kwamiti karkashin Baffa Babba Danagundi domin bincike kan zargin da ake yiwa Gwamnan na karbar na goro daga hannun ‘yan kwangila.

Malam Jaafar Jaafar ya iso Kano Daga birnin tarayya Abuja ta filin sauka da tashin jiragen sama na Kano dauke da AlQurani rataye a kafadarsa.

The post Jaafar Jaafar ya amsa gayyatar majalisar dokokin jihar Kano kan badakalar Ganduje appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here