Taron bin Diddigi: Zan Zauna Har Zuwa Karshen Taron Domin Sauraron Kowanne Minista –...
Taron bin Diddigi: Zan Zauna Har Zuwa Karshen Taron Domin Sauraron Kowanne Minista - Shugaba Buhari
Akwai yiwuwar Shugaba Muhammadu Buhari ya sake korar wasu ministocin Najeriya bayan kammala taron bin diddigin ayyukansu da za a kammala yau a Abuja.
Taron...
Mata 6 da Yara 9 Sun Tsere Daga Sansanin Mayakan Boko Haram a Borno
Mata 6 da Yara 9 Sun Tsere Daga Sansanin Mayakan Boko Haram a Borno
Rahotanni daga Najeriya na cewa mata shida da yara 9 sun tsere daga sansanin mayakan Boko Haram da ke jahar Borno a arewa maso gabashin kasar.
Tashar...
An Gurfanar da Mutane 10 a Gaban Kotu Kan Kashe Babba da Jaka
An Gurfanar da Mutane 10 a Gaban Kotu Kan Kashe Babba da Jaka
An gurfanar da wasu matasa 'yan Australia biyu a gaban kotu, sakamakon zargin kashe babba da jaka fiye da goma.
Wani guda daga cikinsu da ya ji rauni...
Gwamnatin Iraƙi ta Kama Jigon Kungiyar IS
Gwamnatin Iraƙi ta Kama Jigon Kungiyar IS
Gwamnatin Iraki ta kama wani babban kusa a kungiyar Islamic State (IS) da ake zargi da kula da harkokin kudinta.
Firaministan Irakin Mustafa al-Kadhimi ya bayar da sanarwar kama Sami Jasmin, yana mai cewa...
Nan Gaba Kaɗan Najeriya Za ta Fara ƙera Makamai Domin Sauƙaƙe Yaƙi da Matsalolin...
Nan Gaba Kaɗan Najeriya Za ta Fara ƙera Makamai Domin Sauƙaƙe Yaƙi da Matsalolin Tsaro - Shugaba Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa nan gaba kaɗan ƙasarsa za ta fara ƙera makamai domin sauƙaƙe yaƙi da matsalolin tsaro...
Alaƙa da ‘Yan bindiga: Sababbin Kwamishinonin Zamfara Sun Rantse da Kur’ani
Alaƙa da 'Yan bindiga: Sababbin Kwamishinonin Zamfara Sun Rantse da Kur’ani
Gwamnan jahar Zamfara Bello Matawalle ya rantsar da sabbin kwamishinoni da sakatarorin gwamnati da masu ba shi shawara a yau litinin.
Kwamishinonin sun rantse da Allah da kuma Al Kur’ani...
‘Yan IPOB ba su Kai ‘Yan Bindigan Arewa Gurbacewa ba – Gwamna Okezie Ikpeazu
'Yan IPOB ba su Kai 'Yan Bindigan Arewa Gurbacewa ba - Gwamna Okezie Ikpeazu
Okezie Ikpeazu, gwamnan jahar Abia ya tabbatar da cewa a shirye ya ke da ya tattauna da 'yan awaren IPOB.
A cewar gwamnan jahar Nnamdi Kanu, 'yan...
Takardun Makaranta na Bogi: ICPC ta Kara Gayyatar Okai Obono-Obla
Takardun Makaranta na Bogi: ICPC ta Kara Gayyatar Okai Obono-Obla
Hukumar bincike akan rashawa da sauran laifuka mai zaman kanta ta ICPC, ta kara karar tsohon hadimin Buhari, Okoi Obono-Obla.
Hakan ya faru ne a ranar Litinin bisa zargin sa da...
Bincike ya Nuna Yadda Auran Wuri ke yiwa Yara Mata Illa
Bincike ya Nuna Yadda Auran Wuri ke yiwa Yara Mata Illa
Kungiyar Save The Children International ta ce auren wuri yana halaka fiye da yara mata 60 a ko wacce rana.
Kungiyar ta bayyana wannan rahoton ne a ranar yara mata...
Gwamna Sani Bello ya Umarci ‘Yan Majalisar Gwamnatinsa su Aje Mukaminsu Idan Suna Neman...
Gwamna Sani Bello ya Umarci 'Yan Majalisar Gwamnatinsa su Aje Mukaminsu Idan Suna Neman Kujerar Siyasa
Gwamna Abubakar Sani Bello na jahar Neja, ya umarci yan majalisar gwamnatinsa su aje mukaminsu idan suna neman kujerar siyasa.
A cewar gwamnan duk wani...




















