Hukumar EFCC ta Tasa Keyar Shugaban KASUPDA, Ismail Umaru Dikko
Hukumar EFCC ta Tasa Keyar Shugaban KASUPDA, Ismail Umaru Dikko
Wasu jami’an hukumar EFCC sun shiga hedikwatar KASUPDA a safiyar Litinin.
Ma’aikatan EFCC sun tasa keyar, Malam Ismail Umaru Dikko, sun yi gaba da shi.
An yi gaba da shugaban hukumar yayin...
Tsere wa Daga Zamfara Zuwa Neja: An kashe ‘Yan bindiga 32, ‘Yan sanda 5...
Tsere wa Daga Zamfara Zuwa Neja: An kashe 'Yan bindiga 32, 'Yan sanda 5 Sun Rasu
Rundunar tsaron Najeriya ta ce an kashe 'yan bindiga 32 a wasu hare-haren da ta kai kan maharan da ke tserewa Zamfara zuwa cikin...
Ban Taba Jin Cewa Shugaba Kim Jong-un Zai Mika Makaman Nukiliyar Koriya ta...
Ban Taba Jin Cewa Shugaba Kim Jong-un Zai Mika Makaman Nukiliyar Koriya ta Arewa ba - Kim Kuk Song
Wani tsohon babban hafsan sojoji a hukumar leken asirin Koriya Ta Arewa ya shaida wa BBC cewa bai taba jin cewa...
Sayar da Sirrikan Nukiliya: An kama sojan Ruwan Amurka da Iyalansa
Sayar da Sirrikan Nukiliya: An kama sojan Ruwan Amurka da Iyalansa
An kama wani Injiniyan rundunar sojin ruwan Amurka da mai ɗakinsa bisa zarginsu da yunƙurin sayar da sirrikan nukiliya ga wata ƙasa.
An kama Jonathan Tobe da matarsa Diana ne...
An kaddamar da Littafin ‘Boko Halal’ a Borno
An kaddamar da Littafin 'Boko Halal' a Borno
Wata gidauniya ta Allamin mai zaman kanta a birnin Maidugurin Borno ta kaddamar da wani littafi mai suna Boko Halal domin daƙile al'adar kaifin kishin islama.
Boko Halal da fari an soma rubuta...
Shugaba Buhari ya Kaddamar da Taron Bin Diddigin Ayyukan Ministocisa
Shugaba Buhari ya Kaddamar da Taron Bin Diddigin Ayyukan Ministocisa
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya kaddamar da taron kwanaki biyu domin bin diddigin ayyukan ministocinsa yayinda ake rade-radin cewa yana shirin sake korar karin wasu ministocin kan rashin taka...
Abinda ɓangaren Ilimi ya Samu a Kasafin 2022
Abinda ɓangaren Ilimi ya Samu a Kasafin 2022
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gaza cika alkawarin da ya dauka na kara yawan kudaden da zai kashe a fanin ilimi da kashi 50 cikin 100 nan da shekaru biyu masu...
Maka Abubakar Malami a Kotu: Femi Falana ya yi Barazanar Haka
Maka Abubakar Malami a Kotu: Femi Falana ya yi Barazanar Haka
Lauyan da ke fafutikar kare hakkin bil adama, Femi Falana ya rubata wasika zuwa da Antoni Janar na gwamnatin Najeriya, Abubakar Malami ya na barazanar maka shi kotu idan...
Amurka ta Bayyana Aniyarta ta Bayar da Agajin Jin Kai ga Afghanistan
Amurka ta Bayyana Aniyarta ta Bayar da Agajin Jin Kai ga Afghanistan
Kungiyar Taliban ta yi ikirarin cewa Amurka ta bayyana aniyarta ta bayar da agajin jin kai ga Afghanistan.
Amurkar ba ta tabbatar da kalaman ba, wadanda suka biyo bayan...
An Soma Shari’a Kan Kisan Gillar da Aka yi wa Tsohon Shugaban ƙasar Burkina...
An Soma Shari'a Kan Kisan Gillar da Aka yi wa Tsohon Shugaban ƙasar Burkina Faso, Thomas Sankara
Yau ake soma shari'a kan kisan-gillar da aka yi wa Thomas Sankara.
A wannan Litinin ne za a buɗe wata shari'ah a birnin Ouagadougou...





















