Har Yanzu Bamu Kai ga Yanke Shawara Kan Kristalina Georgieva – IMF

0
Har Yanzu Bamu Kai ga Yanke Shawara Kan Kristalina Georgieva - IMF Asusun ba da Lamuni na Duniya ya ce har yanzu bai kai ga yanke shawara kan daraktarsa, da ake ta takaddama a kanta ba. IMF ya ce ya tattauna...

Mutane 41 Sun Mutu Sanadiyyar Rashin Tsaro a Sassan Najeriya 

0
Mutane 41 Sun Mutu Sanadiyyar Rashin Tsaro a Sassan Najeriya  Mutum 41 suka rasa rayukansu sakamakon matsalolin tsaro a sassan Najeriya a makon da ya gabata. Cikin wadanda aka kai wa hari harda wani jami'in tsaron rundunar farar-kaya na SSS guda...

Corona: Ƙarin Mutum 78 Sun Kamu da Cutar a Najeriya

0
Corona: Ƙarin Mutum 78 Sun Kamu da Cutar a Najeriya Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ta NCDC a Najeriya ta ce ƙarin mutum 78 sun sake kamuwa da corona a Najeriya. Jahar Legas ke kan gaba da yawan mutum 22 da...

Corona ta Kashe Jagoran Makamin Nukiliyar Pakistan, Abdul Qadeer Khan

0
Corona ta Kashe Jagoran Makamin Nukiliyar Pakistan, Abdul Qadeer Khan Masanin wanda ake kira ‘jagoran makamin nukiliyar Pakistan’ ya rasu ne yana da shekara 85 a duniya bayan ya kamu da corona. Ƴan ƙasar Pakistan suna kallon Abdul Qadeer Khan a...

Tsere wa Mulkin Taliban: An yi wa ‘Yan ƙwallon Mata Tayin Komawa Birtaniya

0
Tsere wa Mulkin Taliban: An yi wa 'Yan ƙwallon Mata Tayin Komawa Birtaniya Matasan ƴan ƙwallon Afganistan mata, waɗanda suka tsere daga Taliban, an yi ma su tayin cewa za su iya zuwa Birtaniya tare da iyalansu. Mambobin 35 daga tawagar...

Buhari ne Kawai Wanda Zai Iya Zuwa ko Ina Mutane su Taru ba Tare...

0
Buhari ne Kawai Wanda Zai Iya Zuwa ko Ina Mutane su Taru ba Tare da ya Nemi su ba - Osinbajo Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya ce Najeriya za ta yi nasarar magance dukkanin matsalolin da ke addabatarta...

Kisan Masu Zanga-Zanga: Kotu ta Tsare ɗan Minista

0
Kisan Masu Zanga-Zanga: Kotu ta Tsare ɗan Minista Wata kotu a arewacin Indiya ta garkame ɗan wani ministan gwamnati, wanda ake zargi da hannu a mutuwar manoma hudu yayin zanga -zanga makon da ya gabata a Uttar Pradesh. Ashish Mishra, wanda...

Lakaɗa wa ɗaliba Duka: An Dakatar da Shugaban Islamiyya a Jahar Kwara 

0
Lakaɗa wa ɗaliba Duka: An Dakatar da Shugaban Islamiyya a Jahar Kwara  Gwamnatin jahar Kwara a Najeriya ta dakatar da shugaban wata makarantar arabiyya da wani bidiyo ya nuna an kewaye ɗaliba ana lakada mata duka saboda saɓa dokar makarantar. Wata...

Kada Wanda ya Yaudare ku Cewa PDP ta Rarrabu – Gwamna Ortom

0
Kada Wanda ya Yaudare ku Cewa PDP ta Rarrabu - Gwamna Ortom Gwamna Samuel Ortom na jahar Benue ya yi martani akan batun cewa ko zai tsaya takarar sanata bayan kammala wa'adinsa na biyu a matsayin gwamna.  Ortom ya ce a...

Gwamna Ganduje Ya Nemi da a Kara Tuhumar Barista Muhuyi Rimingado 

0
Gwamna Ganduje Ya Nemi da a Kara Tuhumar Barista Muhuyi Rimingado  Rahotanni sun bayyana yadda Gwamna Ganduje na jahar Kano ke son a cigaba da tuhumar.  Barista Muhuyi Rimingado Majiyoyi daga gidan gwamnati sun tabbatar da cewa Gwamna ya zargi Muhuyi...