Gwamnatin Tarayya na Shirin Kashe N16.39trn a Kasafin Kudin 2022

0
Gwamnatin Tarayya na Shirin Kashe N16.39trn a Kasafin Kudin 2022 Legit.ng ta cigaba da kawo muku bayanai kan daftarin kasafin kudin 2022 da Buhari ya gabatar gaban majalisa.  A kasafin kudin 2022, gwamnatin tarayya na shirin kashe N16.39 trillion.  Cikin wannan kudi,...

Layukan MTN Sun dawo aiki, Bayan Sa’o’i 4 da Daukewa

0
Layukan MTN Sun dawo aiki, Bayan Sa'o'i 4 da Daukewa Mutane sun tabbatar da dawowar layukansu bayan awanni hudu sun kasa amfani da su.  Yayinda suka ce sun yi asarar kudade, wasu sun ce sun wahala matuka.  Wasu kuwa sun yi addu'an...

Yan Sanda Sun Kama Mai Shekaru 70 da Mutane 2 Dauke da Makamai

0
'Yan Sanda Sun Kama Mai Shekaru 70 da Mutane 2 Dauke da Makamai Rundunar 'yan sandan birnin tarayya ta ce ta cafke wasu mutane uku a karamar hukumar Kuje dauke da makamai.  Daga cikin wadanda aka kama akwai dattijo mai shekaru...

Taliban: Ƙungiyar ta Amince ta yi Aiki da Yarjejeniyar da ta ƙulla da Amurka

0
Taliban: Ƙungiyar ta Amince ta yi Aiki da Yarjejeniyar da ta ƙulla da Amurka Ƙungiyar Taliban ta ce ta amince Amurka ta yi aiki da yarjejeniyar zaman lafiyar da suka yi a bara. Wannan na zuwa ne bayan ganawar gaba da...

Corona: Saudiyya ta Taƙaita Aikin Umrah ga Waɗanda Suka yi Rigakafin Cutar

0
Corona: Saudiyya ta Taƙaita Aikin Umrah ga Waɗanda Suka yi Rigakafin Cutar Hukumomin Saudiyya sun sanar da taƙaita yawan masu aikin Umrah ga mutanen da kawai suka karɓi allurar rigakafin corona guda biyu. Ma’aikatar kula da aikin Hajji da Umrah ta...

‘Ƴan bindiga sun Hallaka Mutum 21 a Sokoto

0
'Ƴan bindiga sun Hallaka Mutum 21 a Sokoto Rahotanni Sokoto da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce akalla mutum 21 aka kashe a harin da ƴan bindiga suka kai a yankin Sabon Birni. Ƴan bindiga sun buɗe wuta ne...

Fury da Wilder: ‘Yan Damben 2 za su Dambace Ranar Asabar

0
Fury da Wilder: 'Yan Damben 2 za su Dambace Ranar Asabar Tyson Fury da Deontay Wilder za su fafata a damben da aka daɗe ana jira na cin kambun ajin masu nauyi na WBC. Ƴan damben biyu na duniya za su...

Kama Sojoji 7 Masu Alaƙa da ‘Yan Fashi: Rundunar ‘Yan Sandan Zamfara ta...

0
Kama Sojoji 7 Masu Alaƙa da 'Yan Fashi: Rundunar 'Yan Sandan Zamfara ta ƙaryata Rahotannin Rundunar ƴan sandan jahar Zamfara ta ƙaryata rahotannin da ke cewa ta kama wasu jami’an sojoji guda bakwai da ake zargi suna da alaƙa da...

Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Bindiga 3 a Jahar Enugu

0
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Bindiga 3 a Jahar Enugu Dakarun sojojin Najeriya sun ce sun kashe ƴan bindiga uku a Jahar Enugu da ke kudancin ƙasar. Wata sanarwa daga kakakin rundunar, Onyema Nwachukwu, ta ce sun kashe ƴan bindigar...

Mutane da Dama Sun Rasa Rayakansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwu a Kongo

0
Mutane da Dama Sun Rasa Rayakansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwu a Kongo   An tabbatar da mutuwa ko ɓacewar mutum fiye da 100 bayan wani jirgin ruwa ya kife da su a Kogin Kongo, kamar yadda hukumomi a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo...