Mohammed Barau Kontagora: Gwamna Sani Bello ya Mika wa Sabon Sarkin Takardar Kama Aiki
Mohammed Barau Kontagora: Gwamna Sani Bello ya Mika wa Sabon Sarkin Takardar Kama Aiki
Gwamna Abubakar Sani Bello ya mika wa sabon sarkin masarautar Kontagora, Alhaji Mohammed Barau Kontagora takardar kama aiki.
An yi taron mika takardar ne gidan gwamnati da...
Kamata Ya yi Sanata Abaribe na Gidan Kurkuku Yanzu Haka – Femi Adesina
Kamata Ya yi Sanata Abaribe na Gidan Kurkuku Yanzu Haka - Femi Adesina
Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman, Femi Adesina, ya ce kamata yayi Sanata Abaribe na gidan kurkuku yanzu haka.
Ya sanar da hakan ne a wata...
Bayan Lamushe Kudin Fansa: ‘Yan Bindiga Sun ki Sako Mutane 20
Bayan Lamushe Kudin Fansa: 'Yan Bindiga Sun ki Sako Mutane 20
Yan bindiga su ka lamushe naira miliyan 2.2 na kudin fansar mutane 20 ba tare da sakin su ba.
Sun tura wasika zuwa ga Hakimin Burkusuuma, Sarkin Rafi su na...
‘Yan Sakai Sun Kashe Mutane 10 da Limamin Masallaci a Jahar Sokoto
'Yan Sakai Sun Kashe Mutane 10 da Limamin Masallaci a Jahar Sokoto
Yan sakai, waɗanda gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya haramta sun kashe wani limami da wasu mutum 10.
Rahotanni sun bayyana cewa an kashe mutanen ne baki ɗayansu a kasuwa,...
Yan Bindiga Sun Sake Sako Dalibai 5 na Makarantar Baptist Bethel
'Yan Bindiga Sun Sake Sako Dalibai 5 na Makarantar Baptist Bethel
'Yan bindiga a jahar Kaduna sun sake sako dalibai biyar na makarantar Baptist Bethel da ke Kaduna.
Rabaren Israel Adelani Akanji, ya tabbatar da sakin daliban 5 da aka yi...
An Kashe Mutane 3, da Kona Gidaje 15 a Jahar Imo
An Kashe Mutane 3, da Kona Gidaje 15 a Jahar Imo
Aƙalla mutum uku suka mutu da kona gidaje 15, ciki harda fadar masarautar Aborshi na al'ummar Izombe da ke karamar hukumar Oguta a jahar Imo da ke kudancin Najeriya.
Shaidu...
Za’a Sake Fasalin Tsarin Biyan Haraji na Kasa da Kasa
Za'a Sake Fasalin Tsarin Biyan Haraji na Kasa da Kasa
An bada sanarwar sa ke fasalin tsarin biyan haraji na kasa da kasa wanda shi ne mafi girma bayan watanni ana tattaunawa tsakanin kasashe 140.
An kamala Tattaunawar da aka yi...
An Harbe Mutane 5 a Wajen ‘Yan Ci-rani a Tripoli
An Harbe Mutane 5 a Wajen 'Yan Ci-rani a Tripoli
Ma’aikatan agaji sun ce akalla mutum biyar aka harbe a wani wuri da ake tsare da 'yan cirani a Tripoli babban birnin kasar Libya.
Hukumar kula da kaura ta duniya wato...
An Sako Chiwetalu Agu
An Sako Chiwetalu Agu
Ƴan fim da dama a Najeriya sun yi Allah-wadai da kama wani fitaccen abokin aikinsu, Chiwetalu Agu, wanda rundunar sojin Najeriya ta kama shi sakamakon saka kaya mai zanne tutar ƴan awaren Biafra.
Sai dai kafar yaɗa...
PDP: An Tashi Taron Jam’iyyar Lafiya Babu Saɓani
PDP: An Tashi Taron Jam'iyyar Lafiya Babu Saɓani
Taron jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya da gabaninsa aka dauka za a tashi baran-daran ko kuma a yi ta kare tsakanin ‘yan arewa da kudu, sai ga shi an shiga daki...





















