Jami’an Tsaron Jami’ar Maiduguri  Sun Kai Samame Dakunan ɗalibai Mata

0
Jami'an Tsaron Jami'ar Maiduguri  Sun Kai Samame Dakunan ɗalibai Mata   Wani hoton bidiyo ya nuna yadda jami'an tsaro suka kai samame dakunan ɗalibai mata na jami'ar Maiduguri inda suka kwashe mutum 38. Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa waɗanda aka cafke sun...

‘Yan Kasuwar Kawo ta Jahar Kaduna Sun Bijirewa Umarnin Gwamnatin Jahar

0
'Yan Kasuwar Kawo ta Jahar Kaduna Sun Bijirewa Umarnin Gwamnatin Jahar 'Yan kasuwa masu cin kasuwar mako-mako a kasuwar Kawo ta jahar Kaduna sun bijirewa gwamnatin jahar. Wasu daga ciki sun fito domin ci gaba da kasuwancin da suka saba na...

Mai Shafukan Sada Zumunta, Zuckerberg ya Bayyana Abinda ya Dame shi ya yin da...

0
Mai Shafukan Sada Zumunta, Zuckerberg ya Bayyana Abinda ya Dame shi ya yin da Kafofin Suka Tsaya na Tsawon Sa'o'i 7   Wanda ya kirkiri kamfanin Facebook ya bayyana halin da ya shiga yayin da hajarsa ta daina aiki. Ya bayyana cewa,...

Akalla Akwai Kungiyoyi sama da 30 da ke Fafutukar Ballewa Daga Najeriya – Sanata...

0
Akalla Akwai Kungiyoyi sama da 30 da ke Fafutukar Ballewa Daga Najeriya - Sanata Abaribe   Santa daga yankin kudu maso gabas ya bayyana goyon bayansa ga kungiyar ta'addanci ta IPOB . Sanatan ya ce, akalla akwai kungiyoyi sama da 30 da...

Magance Matsalar Tsaro: Burtaniya za ta Turo Sojojinta Najeriya

0
Magance Matsalar Tsaro: Burtaniya za ta Turo Sojojinta Najeriya Burtaniya za ta turo sojojinta kan iyakokin ruwan kasashen Afrika a wani yunkuri na magance matsalar tsaro. Najeriya na daga cikin kasashen da za su mori wannan ziyara ta sojojin ruwa Burtaniya...

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Bayyana Yadda ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 34

0
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Bayyana Yadda ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 34   'Yan sandan Najeriya sun ce sun kama wani gungun masu satar mutane da ke zuwa har tashoshin mota suna kafa tarko ga matafiya. Ta ce gungun na...

Mazauna Karkara na Babban Birnin Tarayya Sun Koka Kan ‘Yan Bindiga na Kafa Sansani...

0
Mazauna Karkara na Babban Birnin Tarayya Sun Koka Kan 'Yan Bindiga na Kafa Sansani a Yankunan su   Yayin da hare-haren bama-bamai na sojoji ke ci gaba da faruwa a jahohin arewacin kasar, rahotanni na cewa 'yan bindiga da ke tserewa...

Mayaƙan Ansaru Sun Hallaka ‘Yan Bindiga 30 a Karamar Hukumar Birnin Gwari

0
Mayaƙan Ansaru Sun Hallaka 'Yan Bindiga 30 a Karamar Hukumar Birnin Gwari   Rahotanni daga Kaduna sun nuna cewa mayaƙan Ansaru sun hallaka yan bindiga aƙalla 30 a karamar hukumar Birnin Gwari. Bangarorin biyu sun fara gwabzawa da junansu ne tun bayan...

Allah ya yi wa Yayan Marigayiya Mama Taraba, Sanata Abdulazeez Rasuwa

0
Allah ya yi wa Yayan Marigayiya Mama Taraba, Sanata Abdulazeez Rasuwa   Allah ya yi wa Sanata Abdulazeez, yayan tsohuwar ministar mata, marigayiya Hajiya Aisha Jummai, rasuwa. Abdulazeez ya rasu ne a ranar Talata, 5 ga watan Oktoba, bayan gajeriyar rashin lafiya. Marigayin...

Bincike Ya Gano Gidaje 7 a Landan Mallakin Sanata Stella Oduah

0
Bincike Ya Gano Gidaje 7 a Landan Mallakin Sanata Stella Oduah   Bincike ya tattaro yadda Sanata Stella Oduah ta handami makuden kudi har N5 biliyan inda ta siya katafaren gidaje 7 a Landan. Da sunanta ta siya gida daya, amma sauran...