China da Taiwan: Rashin Jituwa Tsakanin Kasashen 2 ya Kara Tsanani Cikin Shekaru 40

0
China da Taiwan: Rashin Jituwa Tsakanin Kasashen 2 ya Kara Tsanani Cikin Shekaru 40   Rashin jituwa tsakanin China da Taiwan ya yi tsanani a cikin shekaru 40, a cewar ministan tsaron Taiwan din, inda ya yi gargadin cewa hakan na...

Sarakunan Gargajiya da Iyayen ‘Yan Bindiga Sun San Masu Kai Hare-Hare da Inda Suke...

0
Sarakunan Gargajiya da Iyayen 'Yan Bindiga Sun San Masu Kai Hare-Hare da Inda Suke ɓuya, Amma Sun ƙi Tona su - Gwamna Umahi   Gwamnan jahar Ebonyi da ke kudu maso gabashin Najeriya, David Umahi, ya yi barazanar kama iyayen ƴan...

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta Iya Saka Dokar Ta-ɓaci a Anambra Saboda Zaɓe

0
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta Iya Saka Dokar Ta-ɓaci a Anambra Saboda Zaɓe   Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za ta iya saka dokar ta-ɓaci a Jahar Anambra da ke kudancin ƙasar domin tsaurara tsaro yayin gudanar da zaɓen gwamna...

Yaƙar Zazzaɓin Cizon Sauro: Za’a Fara yi wa Yara Rigakafin Cutar

0
Yaƙar Zazzaɓin Cizon Sauro: Za'a Fara yi wa Yara Rigakafin Cutar   Za a fara yi wa yara rigakafin zazzaɓin cizon sauro na malariya a faɗin Afirka da zummar yaƙar cutar a duniya. Zazzaɓin maleriya na daga cikin cutuka mafi girma da...

DPR: An Rushe Hukumar Man Fetur a Najeriya

0
DPR: An Rushe Hukumar  Man Fetur a Najeriya   Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin mambobin kwamatin zartarwa na hukumar Nigerian Upstream Regulatory Commission da ke kula da ayyukan man fetur a ƙasar. Amincewar ta biyo bayan kammala nazarin wani rahoto...

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane, ƙone Gidaje da Motoci a Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane, ƙone Gidaje da Motoci a Zamfara   Rahotanni daga Jahar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya na cewa ƴan bindiga sun abka garin Kuryar Madaro da ke cikin ƙaramar hukumar Kauran Namoda inda suka kashe...

Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma’aikatansa Daga Yankin

0
Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma'aikatansa Daga Yankin   Masu zanga zanga a Peru sun karɓe iko da wata cibiyar mai da ke kusa da wani gandun daji a kusa da Amazon. Masu zanga -zangar sun ce gwamnati ta gaza cika...

Shine ko Wayar ka/ki na ‘Daya Daga Cikin Wanda Manhajar WhatsApp Zata Daina...

0
Shine ko Wayar ka/ki  na 'Daya Daga Cikin Wanda Manhajar WhatsApp Zata Daina yi a Watan Nuwamba ?   Miliyoyin wayoyi a fadin duniya na gab da daina WhatsApp daga Nuwamban shekarar nan. Manhajar WhatsApp ta shahara cikin al'umma inda kusan kowa...

Wanda ya fi Cancanta ya Gaji Shugaba Buhari a 2023 – Adeseye Ogunlewe

0
Wanda ya fi Cancanta ya Gaji Shugaba Buhari a 2023 - Adeseye Ogunlewe   Tsohon minista a Najeriya, Adeseye Ogunlewe, ya bayyana cewa jigon APC, Bola Tinubu, shi ne ya fi cancanta ya gaji shugaba Buhari a 2023. Ogunlewe ya bayyana cewa...

Kamfanin Google Zai Zuba Hannayen Jari a Afrika

0
Kamfanin Google Zai Zuba Hannayen Jari a Afrika   Kamfanin Google ya sanar da zuba hanayen jarin dala biliyan guda a Afirka a wani ɓangaren na bunkasa ayyukansa a nahiyar. Shugaban kamfanin Sundar Pichai ya ce za a kashe waɗannan kudade ne...