Zaben 2023: An  Fara Kafa Fastocin Tinubu 

0
Zaben 2023: An  Fara Kafa Fastocin Tinubu    Hotunan neman takarar Asiwaju Bola Tinubu suna yawo a unguwannin Legas. Magoya bayan Bola Tinubu suna baza fastocin 2023 a Ojota, Maryland, da Ikeja. Bayan haka an ga wasu hotunan Tinubu a yankunan Ikorodu, Ikotun...

Garkuwa da Ita: Mace Mai Ciki ta Haɗa Baki da Masu Garkuwa

0
Garkuwa da Ita: Mace Mai Ciki ta Haɗa Baki da Masu Garkuwa    Wata Nafisa Saleh ta hada kai da mutane 2 wurin garkuwa da kan ta. Lamarin ya faru ne a Damaturu, babban birnin jahar Yobe. Tun ranar 1 ga watan Oktoban...

Hukumar NCC ta ƙayyade Mafi ƙarancin Shekarun Mallakar Layin Waya a Najeriya

0
Hukumar NCC ta ƙayyade Mafi ƙarancin Shekarun Mallakar Layin Waya a Najeriya   Hukumar sadarwa ta NCC a Najeriya ta hana yi wa 'yan ƙasar da shekarunsu bai kai 18 ba rajistan layukan waya. A wani rahoto da ta wallafa hukumar NCC...

Rikici da Matarsa: Magidanci ya Rasa Ransa Sakamakon Shan Guba

0
Rikici da Matarsa: Magidanci ya Rasa Ransa Sakamakon Shan Guba   Vandu Weida mai shekaru 29 da yara 3 ya halaka kan sa bayan ya sha guba a ranar Talata. Hakan ya biyo bayan wani rikici wanda ya janyo tashin hankali tsakanin...

Kasar Rasha Za ta Dauki Fim a Sararin Samaniya

0
Kasar Rasha Za ta Dauki Fim a Sararin Samaniya Wasu 'yan fim din Rasha sun isa tashar sararin samaniyar kasa da kasa don fara aikin daukar wani fim na farko a sararin samaniya. Yulia Peresild da daraktan fim din Klim Shipenko...

Mun Amince za mu yi Aiki da Yarjejeniyar Taiwan – Shugaba Biden

0
Mun Amince za mu yi Aiki da Yarjejeniyar Taiwan - Shugaba Biden   Shugaba Biden ya ce ya yi magana da takwaransa na China Xi Jinping game da Taiwan, yayin da ake ci gaba da samun fargaba sakamakon shawagin jiragen saman...

‘Yan sanda Sun Kama Mata 2 Masu Kai wa ‘Yan Bindiga Makamai da Maza...

0
'Yan sanda Sun Kama Mata 2 Masu Kai wa 'Yan Bindiga Makamai da Maza 32 Masu Satar Mota   Yan sanda sun damke mata masu kaiwa yan bindiga makamai. Yan matan biyu sun bayyana yan bindigan da suke kaiwa makamai. Kakakin hukumar yan...

Majalisar Dattawa na Barazanar Bayar da Umarnin Damko Shugaban NDLEA da NSA

0
Majalisar Dattawa na Barazanar Bayar da Umarnin Damko Shugaban NDLEA da NSA   Majalisar dattawa na barazanar bayar da umarnin damko shugaban NDLEA, Buba Marwa da NSA Babagana Monguno. Majalisar ta ce ta tura wa ofishin NSA da hukumar NDLEA gayyata amma...

Jami’ar Kashere ta Jahar Gombe ta Kori Dalibai 23

0
Jami'ar Kashere ta Jahar Gombe ta Kori Dalibai 23   Jami'ar Kashere ta gwamnatin tarayya a jahar Gombe ta kori wasu dalibanta bisa wasu dalilai. Wannan na zuwa ne daga hukumomin jami'ar inda suka bayyana dalilin korar daliban nasu. Hakazalika, jami'ar ta sanar...

EFCC ta Kama Matar Gwamnan Kano: Gwamnatin Jahar ta yi Martani Kan Batun

0
EFCC ta Kama Matar Gwamnan Kano: Gwamnatin Jahar ta yi Martani Kan Batun   Gwamnatin jahar Kano ta yi martani kan batun kame matar gwamnan jahar Kano, Hajiya Hafsat. Ganduje - Gwamnatin Kano ta ce, ba a kame ta ko tsare ta...