An Kama Direban Da ke Mika Fasinjoji Hannun Masu Garkuwa a Kano

0
An Kama Direban Da ke Mika Fasinjoji Hannun Masu Garkuwa a Kano   'Yan sandan Najeriya sun kama wani direban motar haya da ake zargi da yaudarar fasinjoji zuwa wurin masu garkuwa da mutane a Jahar Kano da ke arewacin Najeriya. Rahoton...

Bishiya Mai Shekaru 100 ta Fado Kan Jariri da Mahaifiyarsa  ta Hallaka su

0
Bishiya Mai Shekaru 100 ta Fado Kan Jariri da Mahaifiyarsa  ta Hallaka su   Wata bishiya mai yawan shekaru ta fadi, inda ta fado kan wasu mutane da ke karkashin ta suka mutu. Rahotanni sun bayyana cewa, bishiyar ta kai shekaru 100...

Sheikh Tijjani Kalarawi ya yi Murabus Daga Kwamitin Masallacin Fagge

0
Sheikh Tijjani Kalarawi ya yi Murabus Daga Kwamitin Masallacin Fagge   Fitaccen Malamin musulunci a jahar Kano ya ajiye mukaminsa a masallacin Fagge. Sheikh Tijjani Bala Kalarawi ya yi hakan saboda batun gina shaguna a masallacin. ‘Yan majalisar dokokin Kano sun tsoma bakinsu...

An Kashe Jami’in Hukumar DSS a Jahar Imo

0
An Kashe Jami'in Hukumar DSS a Jahar Imo An hallaka wani jami'in hukumar DSS a Owerri babban birnin jahar Imo. Mr Deacon Daniel Opara, dan uwan marigayin ya tabbatar da rasuwarsa. Amma 'yan uwansa na zargin lauje cikin nadi duba da cewa...

Gwamnatin Tarayya Za ta Fara Biyan Dalibai Masu Karatun Digiri da NCE Alawus

0
Gwamnatin Tarayya Za ta Fara Biyan Dalibai Masu Karatun Digiri da NCE Alawus   Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, za ta fara biyan dalibai kudin alawus na karatu a manyan makarantu. Wannan na zuwa daga ma'aikatar ilimi ta tarayya yayin bikin tunawa...

Adadin Kudaden da Gwamnatin Tarayya ta Ware Domin Gudanar da Zaben 2023

0
Adadin Kudaden da Gwamnatin Tarayya ta Ware Domin Gudanar da Zaben 2023   Gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan 100 domin gudanar da babban zaben kasar na 2023. Har ila yau, FG ta kara kasafin kudin kasa na shekarar daga naira tiriliyan...

2023: Ba a Yin Dole a Siyasa, Kowa ‘Da ne, Kuma Yana da ‘Yanci...

0
2023: Ba a Yin Dole a Siyasa, Kowa 'Da ne, Kuma Yana da 'Yanci - Sule Lamido ga Gwamnonin Kudu   Sule Lamido ya yi tir da matsayar da gwamnonin Kudancin Najeriya suka dauka. Tsohon gwamnan jahar Jigawa ya fada wa gwamnonin...

‘Yan Sandan Jahar Ogun Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane 2

0
'Yan Sandan Jahar Ogun Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane 2   Rundunar ‘yan sandan jahar Ogun ta kama masu garkuwa da mutane 2 yayin amsar kudin fansa. Dama mahaifin yaron da su ka sata mai shekaru 7 ya kai mu su...

Ko da Yaushe Najeriya a Shirye Take ta ba Jamhuriyar Sudan ta Kudu Taimako...

0
Ko da Yaushe Najeriya a Shirye Take ta ba Jamhuriyar Sudan ta Kudu Taimako - Shugaba Buhari   Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, a shirye gwamnatinsa take don taimakawa Sudan ta kudu. Ya bayyana haka ne yayin da ya...

‘Yan Sandan Jahar Kano Sun Kama Mutane 7 Kan Kisan Fasto Yohanna

0
'Yan Sandan Jahar Kano Sun Kama Mutane 7 Kan Kisan Fasto Yohanna     Rundunar yan sanda reshen jahar Kano, ta bayyana cewa ta damke mutum 7 da ake zargin suna da hannu a kisan wani malami a Kano. Kakakin yan sandan jahar,...