Adadin Karin Malaman Firamare da Sakandire da Afrika ke Bukata Kafin 2030

0
Adadin Karin Malaman Firamare da Sakandire da Afrika ke Bukata Kafin 2030   Kasashen kudu da hamadar saharar Africa za su bukaci karin malaman firamare da sakandare miliyan 15, kafin shekara ta 2030 domin raya fanin ilimi da annobar corona ta...

2022: Shugaba Buhari zai Gabatar da Kasafin Kudin ga Majalisa

0
2022: Shugaba Buhari zai Gabatar da Kasafin Kudin ga Majalisa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shiryawa gabatarwa majalisa da kasafin kudin 2022 a ranar Alhamis. Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Ovie Omo-Agege, ne ya shaida hakan a wannan Talatar a zauren majalisar. Ya...

Jirgin Sama ya Maƙale a Karkashin Gada a Birnin Delhi

0
Jirgin Sama ya Maƙale a Karkashin Gada a Birnin Delhi   Wani hoton bidiyo ya karaɗe shafukan sada zumunta kan yadda wani jirgin sama ya makale a karkashin gada a birnin Delhi. Lalataccen jirgin wanda rahotanni ke cewa an sayar, ana kan...

Katsewar Shafukan: Asarar da Mai Kamfanin Shafin Sada Zumunta, Mark Zuckerberg ya Tafka

0
Katsewar Shafukan: Asarar da Mai Kamfanin Shafin Sada Zumunta, Mark Zuckerberg ya Tafka   Hanayen jarin Facebook ya faɗi da kashi 5.5 cikin 100, yayinda mai kamfanin, Mark Zuckerberg ya tafka asarar kusan dala biliyan 7 sakamakon katsewar shafin sada zumuntar...

Tsaro: Gwamna Zulum na Taro da Gwamnonin Jahohin Tafkin Chadi

0
Tsaro: Gwamna Zulum na Taro da Gwamnonin Jahohin Tafkin Chadi   Gwamnonin jahohin yankin Tafkin Chadi na gudanar da taro a birnin Yaounde na ƙasar Kamaru, don yin nazari kan harkokin siyasa da tsaro da kuma ayyukan jin ƙan ɗan'adam a...

NAFDAC ta Gargadi ‘Yan Najeriya Kan Siyan Daskararrun Kaji

0
NAFDAC ta Gargadi 'Yan Najeriya Kan Siyan Daskararrun Kaji   Hukumar NAFDAC ta bayyana gargadi ga mutanen da ke sayen kajin kasar waje da ke zuwa a daskare. Hukumar ta ce, akwai illar da ke tattare da sinadarin da ake sanya wa...

Babban Alkalin Birnin Tarayya: Shugaba Buhari ya Nemi Majalisar Dattawa da ta Tabbatar da...

0
Babban Alkalin Birnin Tarayya: Shugaba Buhari ya Nemi Majalisar Dattawa da ta Tabbatar da Mai Shari'a Baba-Yusuf   Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 5 ga watan Oktoba, ya nemi Majalisar Dattawa da ta tabbatar da Mai Shari’a Hussein Baba-Yusuf...

Dalilin da Yasa na Kira Tinubu Shugaban Kasa – Abubakar Lado Suleja

0
Dalilin da Yasa na Kira Tinubu Shugaban Kasa - Abubakar Lado Suleja   Abubakar Lado Suleja, dan majalisar wakilai daga jahar Neja ya yi martani a kan wani bidiyo wanda a ciki ya kira Asiwaju Bola Tinubu, a matsayin ‘Mai girma...

Bayan EFCC ta Kama ta: An Bada Belin Matar Gwamna Ganduje, Hafsat Ganduje

0
Bayan EFCC ta Kama ta: An Bada Belin Matar Gwamna Ganduje, Hafsat Ganduje   An saki Hafsat Ganduje, matar gwamnan jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje kan beli bayan hukumar yaki da rashawa da yi wa arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta kama...

Dakarun  Operation Hadin Kai Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Kai Hari Kan Tubabbun  Ƴan...

0
Dakarun  Operation Hadin Kai Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Kai Hari Kan Tubabbun  Ƴan Boko Haram a Damboa   Ƙungiyar ƴan ta'addan ISWAP sun yi yunƙurin kai hari a sansanin da aka tanada na musamman na tubabbun ƴan Boko Haram da...