Hatsarin Mota ya Hallaka Mutane 13 a Ghana
Hatsarin Mota ya Hallaka Mutane 13 a Ghana
Mutum 13 sun rasa rayukansu sakamakon wata tahomu-gama da aka yi tsakanin motoci biyu a babban titin Konongo da ke yankin Ashanti a Ghana.
'Yan sanda sun ce hadarin ya auku ne da...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Zamfara ta Bayyana Yadda ta Kama ‘Yan Bindiga 21 a...
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Zamfara ta Bayyana Yadda ta Kama 'Yan Bindiga 21 a Jahar
A ranar Lahadi, rundunar ‘yan sandan jahar Zamfara ta bayyana yadda ta kama ‘yan bindiga 21 a jahar.
Har ila yau, ta kama masu taimaka mu...
Gwamnonin Yankin Kudu Maso Kudu Sun Shiga Taro a Gidan Gwamnatin Jahar Ribas
Gwamnonin Yankin Kudu Maso Kudu Sun Shiga Taro a Gidan Gwamnatin Jahar Ribas
A halin yanzu gwamnonin jahohi shida na shiyyar siyasar yankin Kudu-maso-Kudu suna taro a gidan gwamnatin jahar Ribas da ke Fatakwal.
Ko da yake ba a san dalilin...
Ministan Tsaro Dauke da AK-47: Ma’aikatar Tsaro ta Musanta Jita-Jitar
Ministan Tsaro Dauke da AK-47: Ma'aikatar Tsaro ta Musanta Jita-Jitar
An yada jita-jitar cewa, an ga ministan tsaro a Najeriya dauke da bindiga AK-47 yayin shiga mota.
Rahotanni da muke samu daga majiyoyi sun bayyana cewa, ba ministan bane, sannan ba...
‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kayyade wa Iyaye Cewa su Dinga Aurar da Yara...
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kayyade wa Iyaye Cewa su Dinga Aurar da Yara Mata a Shekaru 12 a Jahar Neja
'Yan ta'addan Boko Haram sun kwace mulki a wasu yankunan jahar Neja inda suka koma hukuma baki daya.
'Yan Boko...
Majalisar Dokokin Japan ta Nada Sabon Firaminista
Majalisar Dokokin Japan ta Nada Sabon Firaminista
Majalisar dokoki a Japan ta nada Fumio Kishida a matsayin sabon firaminista.
Mista Kishida, wanda ya dare shugabancin jam'iyyar masu sassaucin ra'ayi da ke mulki a makon da ya gabata, ya maye gurbin Yoshihide...
Guguwa: Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Yankunan Iran da Oman
Guguwa: Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Yankunan Iran da Oman
Aƙalla mutum 9 suka mutu sakamakon guguwa tafe da ruwan sama da wasu yankunan Iran da Oman.
Guguwar ta sauka a yankunan a jiya Lahadi, tafe da iska mai gudu...
NARD: Likitoci Sun Janye Yajin Aiki
NARD: Likitoci Sun Janye Yajin Aiki
Likitoci masu neman kwarewa a Najeriya sun janye yajin aikinsu a wannan Larabar.
Tun a ranar 2 ga watan Agusta suka tsunduma yajin aikin, sai dai a cewar shugaban kungiyar likitocin Dr Godiya Ishaya, sun...
Gina Kasa: Jam’iyyar APC Reshen Ingila ta ba wa Shugaba Buhari Lambar Yabo
Gina Kasa: Jam'iyyar APC Reshen Ingila ta ba wa Shugaba Buhari Lambar Yabo
Jam'iyyar APC a kasar Ingila ta karrama shugaba Buhari da lambar yabon shugaba mai gina kasa.
Hakazalika, Bola Tinubu shi ma an bashi lambar yabon kasancewa shugaba mai...
Watford ta Kori Kocinta, Xisco Munoz
Watford ta Kori Kocinta, Xisco Munoz
Watford ta kori mai horar da ita, Xisco Munoz, bayan wata 10 yana jan ragamar kungiyar.
Mai shekara 41, dan kasar Spaniya ya kai kungiyar gasar Premier League daga Champions League a bara, bayan da...





















