Pakistan za ta Maida Hankali Ranar Juma’a a Kan Huɗubar Sunnonin Annabi Muhammad(S.A.W)

0
Pakistan za ta Maida Hankali Ranar Juma'a a Kan Huɗubar Sunnonin Annabi Muhammad(S.A.W)   Mai bai wa Firai Ministan Pakistan shawara kan harkokin addini, Hafiz Tahir Mehmood Ashrafi ya ce a watannin Rabiul Awwal da Rabiul Saani, huɗuba a masallatan Juma'a...

Ambaliyar Ruwa: Kimanin Mutane 500,000 Sun Rasa Gidajensu a Sudan ta Kudu

0
Ambaliyar Ruwa: Kimanin Mutane 500,000 Sun Rasa Gidajensu a Sudan ta Kudu   Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce kimanin mutum 500,000 ambaliya ta shafa a kasar Sudan ta Kudu Ta ce kusan al'ummar ƙasar na rayuwa ne cikin ruwa, inda ruwan sama...

An kai Harin Bom a Masallacin Babban Birnin Afghanistan

0
An kai Harin Bom a Masallacin Babban Birnin Afghanistan Mutane da dama sun mutu a wani harin bom da aka kai a masallaci a Kabul babban birnin Afghanistan. Kakakin gwamnatin Taliban Zabihullah Mujahid ya tabbatar da harin a Twitter inda ya...

ɗaukar Cikin Wani: Miji ya Maka Matarsa a kotu

0
ɗaukar Cikin Wani: Miji ya Maka Matarsa a kotu Akinola Ikudola, mai shekaru 65 ya maka matar sa Funsho a kotu a ranar Alhamis. Hakan ya biyo bayan zargin ta da dauko cikin wani mutum daban da ta yi duk da...

Shugaban Ma’aikata da Kwamishinoni 4 na Jahar Benue Sun yi Murabus

0
Shugaban Ma'aikata da Kwamishinoni 4 na Jahar Benue Sun yi Murabus   Shugaban ma'aikata na gwamnatin jahar Benuwai, Orbunde, tare da kwamishinoni 4 sun mika takardar murabus. Kusoshin gwamnatin gwamna Ortom, sun bayyana cewa sun ɗauki wannan matakin ne domin samun damar...

Tsohon ‘Dan Majalisar Malawi, Clement Chiwaya ya Kashe Kansa

0
Tsohon 'Dan Majalisar Malawi, Clement Chiwaya ya Kashe Kansa   Tsohon dan majalisar Malawi Clement Chiwaya ya kashe kansa ta hanyar harbi a wajen majalisar kasar. Mr Chiwaya wanda yake amfani da keken masu matsalar kafa tun yana dan shekara biyu bayan...

Bawa Jahohi Ikon Kafa ‘Yan Sandan su Zai Kara Tabarbarewar Matsalar Tsaro a kasa...

0
Bawa Jahohi Ikon Kafa 'Yan Sandan su Zai Kara Tabarbarewar Matsalar Tsaro a kasa - Gwamna Zulum   Gwamna Babagana Zulum na jahar Borno ya ce baya goyon bayan kafa 'yan sandan jahohi a Nigeria. Farfesa Zulum ya ce kafa 'yan sandan...

Mahautan Jahar Kwara Sun Koka da Tsadar Shanu a Jahar

0
Mahautan Jahar Kwara Sun Koka da Tsadar Shanu a Jahar   A jahar Kwara, mahauta sun koka kan yadda shanu suka kara tsada sakamakon wasu dalilai. Sun koka cewa, a yanzu ba sa iya yanka shanu saboda irin asarar da suke tafkawa...

Matsalar Tsaro: Tsohon Gwamnan Sokoto, Bafarawa ya Nuna Damuwarsa Kan Halin da Yankin Yake...

0
Matsalar Tsaro: Tsohon Gwamnan Sokoto, Bafarawa ya Nuna Damuwarsa Kan Halin da Yankin Yake Ciki   Tsohon gwamnan jahar Sokoto, Attahiru Bafarawa, ya nuna damuwarsa kan halin da al'ummar yankin arewa maso yamma suke ciki. Bafarawa yace matsalar tsaro ta kai yadda...

Gaskiya Ban ga Illar Abinda Nake yi ba Tsawon Lokaci Har Sai da Jami’an...

0
Gaskiya Ban ga Illar Abinda Nake yi ba Tsawon Lokaci Har Sai da Jami’an Tsaro su ka Kama ni - Kasungurmin 'Dan Bindiga   Rundunar ‘yan sandan jahar Katsina ta kama wani kasurgumin dan bindiga, Surajo Mamman wanda aka fi sani...