Kasuwanci Sun Tsira Duk da Annobar COVID-19 – Yemi Osinbajo

0
Kasuwanci Sun Tsira Duk da Annobar COVID-19 - Yemi Osinbajo   Yemi Osinbajo ya bayyana yadda gwamnatinsu ta tsare tattalin arzikin Najeriya. Mataimakin shugaban kasa yace kasuwanci sun tsira duk da annobar COVID-19. Farfesa Osinbajo yake cewa gwamnatin tarayyar ta hana kasuwanci tashi...

Sojoji Sun Kashe Wadanda Suke Kai wa ‘Yan ISWAP Kayayyakin Bukata 28 a Garin...

0
Sojoji Sun Kashe Wadanda Suke Kai wa 'Yan ISWAP Kayayyakin Bukata 28 a Garin Kukawa da ke Borno   Dakarun sojojin Najeriya sun sheke rayuka 28 na wasu da ke kai wa 'yan ta'addan ISWAP kayayyakin bukata. Majiyar tsaro ta ce wadanda...

Kiwon Fili: ‘Yan Bindiga Sun budewa Shanu Wuta a Jahar Anambra

0
Kiwon Fili: 'Yan Bindiga Sun budewa Shanu Wuta a Jahar Anambra   An kashe Shanun makiyaya a jahar Anambra da sunan dabbaka dokar hana kiwo. Wadanda suka budewa Shanun wuta ba jami'an gwamnati bane. Mutan gari sun arce yayinda suka ji karar harbin...

Raunin Gwiwarsa: Granit Xhaka Zai yi Jinyar Watanni 3

0
Raunin Gwiwarsa: Granit Xhaka Zai yi Jinyar Watanni 3   Granit Xhaka zai yi jinyar watanni uku saboda rauni da ya samu a gwiwarsa a wasansu da Tottenham Hotspur ranar Lahadi. An canza kyaftin din na Arsenal dan kasar Switzerland a minti...

Kotu ta Saka Ranar Zartar da Hukunci Kan Dakatar da Kafar Sada Zumunta ta...

0
Kotu ta Saka Ranar Zartar da Hukunci Kan Dakatar da Kafar Sada Zumunta ta Twitter   Kotun kasashen yammacin Afrika da ke Abuja na shirin yanke hukunci kan dakatar da kafar sada zumunta ta Twitter da hukumonin Najeriya suka yi. Kotun ta...

Amfani da Fasahar 5G za ta Taimaka Wajen Shawo Matsalar Tsaro – Pantami

0
Amfani da Fasahar 5G za ta Taimaka Wajen Shawo Matsalar Tsaro - Pantami   Ministan sadarwa a Najeriya ya ce gwamnatin na kokarin lalubo hanyoyin amfani da fasahar zamani wurin shawo kan matsalar tsaro, da ya hada da amfani da mutum...

kwalara: Mutane 2,791 a Najeriya Sun Rasa Rayukansu

0
kwalara: Mutane 2,791 a Najeriya Sun Rasa Rayukansu   Hukumar dakile cutuka masu yaduwa a Najeriya, NCDC ta ce cutar amai da gudawa ta kashe mutun 2,791 a jahohi 28 da kuma Birnin Tarayya Abuja, daga farkon shekara zuwa yanzu. Rahoton na...

‘Yan Sandan Jahar Katsina Sun Ceto Mutane 10 da AKai Garkuwa da su, Sun...

0
'Yan Sandan Jahar Katsina Sun Ceto Mutane 10 da AKai Garkuwa da su, Sun Kama 'Yan Ta'adda 2   Rundunar ‘yan sandan jahar Katsina ta ce ta kama mutane 2 da ake zargin ‘yan ta’adda ne. Har ila yau ta samu nasarar...

Nan Gaba Kaɗan Za’a Fara ɗaukar ƙananan Jami’ai 20,000 – Hukumar ‘Yan Sanda

0
Nan Gaba Kaɗan Za'a Fara ɗaukar ƙananan Jami'ai 20,000 - Hukumar 'Yan Sanda   Hukumar 'yan sanda ta bayyana cewa ba da jimawa ba zata fara shirin ɗaukar sababbin kananan jami'ai 20,000. Sufeta janar na yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Baba,...

‘Yan Bindiga Sun Buɗewa Jami’an ‘Yan Sanda Wuta a Jahar Ogun, Sun Kwace AK-47

0
'Yan Bindiga Sun Buɗewa Jami'an 'Yan Sanda Wuta a Jahar Ogun, Sun Kwace AK-47   Wasu miyagun yan bindiga sun mamayi tawagar jami'an yan sanda sun buɗe musu wuta a wurin binciken abun hawa a jahar Ogun. Rahoto ya nuna cewa ɗaya...