Wahalar Man Fetur: Tsohon ‘Dan Wasan Man U, Paul Scholes Dauke da Galan a...
Wahalar Man Fetur: Tsohon 'Dan Wasan Man U, Paul Scholes Dauke da Galan a Kan Titi a Ingila
Ana cigaba da fuskantar matsalar fetur a gidajen man da ke kasar Birtaniya.
A cikin makon nan aka ga Paul Scholes yana rike...
Dr Akunyili: Duk Wadanda Suke da Alhakin Kisan za su Fuskanci Hukunci a Duniya...
Dr Akunyili: Duk Wadanda Suke da Alhakin Kisan za su Fuskanci Hukunci a Duniya da Lahira - Shugaba Buhari
Shugaba Buhari ya tabbatar wa ‘yan uwan wadanda su ka rasa rayukansu su a harin da ya janyo kisan Dr Chike...
Maganin ƙarfin Maza: NAFDAC ta Kama Mutane 24 a Sokoto
Maganin ƙarfin Maza: NAFDAC ta Kama Mutane 24 a Sokoto
An kama masu sayar da magungunan karfin maza marasa rajista a jahar Sokoto.
NAFDAC ta ce kayan da aka kama a birnin Sokoto da kasuwa sun kai na Naira miliyan 2.
An...
Shugaba Buhari Ya Bada Sunan Farouk Ahmed a Matsayin Shugaban NPRA
Shugaba Buhari Ya Bada Sunan Farouk Ahmed a Matsayin Shugaban NPRA
A watan Satumban nan ne shugaban Najeriya ya nada sabon shugaban NPRA.
Bayan makonni biyu rak sai aka ji an canza Sarki Auwalu da Farouk Ahmed.
Muhammadu Buhari ya aika wa...
Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan...
Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan Kisan Dr Akunyili
Gwamnan jahar Anambra ya ba da sanarwar cewa zai ba da ladar N2Om ga duk wanda ya ke da bayanai kan kisan Dakta...
Shugaba Buhari ya Fara Killace Kansa
Shugaba Buhari ya Fara Killace Kansa
Bayan shafe sati daya a New York, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya tare da mukarrabansa.
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, Femi Adesina ya bayyana dalilin da ya sa...
Majalisar Wakilai za ta Binciki Musabbabin Hauhawar Kayan Abinci a Najeriya
Majalisar Wakilai za ta Binciki Musabbabin Hauhawar Kayan Abinci a Najeriya
Majalisar wakilai a Najeriya ta ce za ta binciki musabbabin hauhawar kayan abinci a kasar.
Honorabul Adekunle Isiaka daga jahar Ogun ne ya gabatar da bukatar a gaban majalisar a...
Sabon Harin: ‘Yan Sanda Sun Bata, An Kona Mutun da Ransa a Sokoto
Sabon Harin: 'Yan Sanda Sun Bata, An Kona Mutun da Ransa a Sokoto
Kwanaki kadan bayan kai hari sansanin sojoji, 'yan bindiga sun sake kai hari jahar Sokoto.
Rahotanni sun bayyana cewa, a halin da ake ciki wasu 'yan sanda sun...
Mun Kammala Duk Wasu Shirye-Shirye da Ake Bukata Wajen Gudanar da Taron APC –...
Mun Kammala Duk Wasu Shirye-Shirye da Ake Bukata Wajen Gudanar da Taron APC - Gwamna Ganduje
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jahar Kano, ya bayyana cewa a halin yanzun suna jiran a rantsar da shugabannin kananan hukumomi na APC.
Ganduje ya...
Gwamnatin Tarayya ta Amince Maza da Matansu Suka Haihu da su Tafi Hutun Kwanaki...
Gwamnatin Tarayya ta Amince Maza da Matansu Suka Haihu da su Tafi Hutun Kwanaki 14
Gwamnatin tarayya ta amince da ba maza hutun kwanaki 14 yayin da matansu suka samu karuwa.
Wannan na zuwa ne yayin da ake zaman majalisar zartarwa...





















