Yadda ‘Yan Siyasar Kudu za su bi, su Karbi Shugabanci a Zaben 2023 –...

0
Yadda ‘Yan Siyasar Kudu za su bi, su Karbi Shugabanci a Zaben 2023 - Shehu Sani   Shehu Sani yace tsari na karba-karba zai taimaka wajen kawo adalci a siyasa. Amma Sanatan ya bayyana cewa ba dole ba ne mulki ya bar...

An Jefi Shugaban Faransa, Emmanuel Macron da ɗanyen ƙwai

0
An Jefi Shugaban Faransa, Emmanuel Macron da ɗanyen ƙwai   Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron wanda wani ya wanke da mari kwanaki ya kara ganin wani tozarcin. Yayin da Macron ya kai ziyara wani gidan cin abinci a ranar Litinin sai ya...

Fiye da kashi 42% Cikin 100% na ‘Yan Koriya ta Kudu Masu Shekaru 30...

0
Fiye da kashi 42% Cikin 100% na ‘Yan Koriya ta Kudu Masu Shekaru 30 ba su yi Aure ba   Sabbin alkaluman kidaya sun nuna cewa ana cigaba da samun matukar raguwa a yawan masu yin aure a kasar Koriya da...

Sojojin Chadi na Saida Makamai a Kan $20 Idan Suna Neman Kudi – Awwal...

0
Sojojin Chadi na Saida Makamai a Kan $20 Idan Suna Neman Kudi - Awwal Gambo   Shugaban hafsun sojan ruwa ya zargi sojojin wasu kasashe da saida makamai. Awwal Gambo ya yi wannan bayani a lokacin da ya bayyana a zauren majalisa. Gambo...

Dokokin Kayyade Kayan Aure a Gumel Dake Jahar Jigawa

0
Dokokin Kayyade Kayan Aure a Gumel Dake Jahar Jigawa   An kafa dokokin kayyade kayan aure a wata Masarauta dake jahar Jigawa. Daga cikin dokokin an hana yin 'Gara' kuma lefe kada ya wuce N100,000. Hakazalika an hana yin taro irinsu Kauye Day,...

Kotu ta Daga ƙarar da ke Cewa Atiku ba ‘Dan Najeriya Bane

0
Kotu ta Daga ƙarar da ke Cewa Atiku ba 'Dan Najeriya Bane   Kotu ta yi zama kan bukatar a hana Atiku tsayawa takarar shugaban kasa 2023, an kuma dage kara. Rahotanni sun bayyana cewa, an dage karar ne bisa gazawar bangaorori...

Sojoji Sun Ragargaji ‘Yan Ta’addan ISWAP da ‘Yan Fashin Daji a Jahar Sokoto

0
Sojoji Sun Ragargaji 'Yan Ta'addan ISWAP da 'Yan Fashin Daji a Jahar Sokoto   Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji tare da wasu cibiyoyin tsaron sun ragargaji 'yan ta'addan ISWAP da 'yan fashin daji. Miyagun sun kai farmaki sansanin sojojin ne yayin da...

E-Naira: Babban Bankin Najeriya ya Kaddamar da Shafin Kudin Yanar Gizo

0
E-Naira: Babban Bankin Najeriya ya Kaddamar da Shafin Kudin Yanar Gizo Babban bankin Najeriya ya kaddamar da shafin kudin kasar na yanar gizo mai suna E-Naira. Kamar yadda daraktan yada labarai na CBN, Osita Nwanisobi ya sanar, an bude shi a...

‘Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga a Zariya, Sun Kama 5

0
'Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Daƙile Harin 'Yan Bindiga a Zariya, Sun Kama 5   Gwarazan yan sanda sun cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne ɗauke da shanu maƙare da motar Bas a Kaduna. Kakakin yan sandan Kaduna,...

Yi wa Mata Fyade a Tigray: Ministar Mata ta Habasha ta yi Murabus

0
Yi wa Mata Fyade a Tigray: Ministar Mata ta Habasha ta yi Murabus   Ministar mata ta Habasha ta yi murabus tana mai cewa ba ta shirya bata tarihinta ba. Filsan Abdullahi Ahmed ita ce jami’ar gwamnatin kasar ta farko da ta...